08/03/2022
Aymak Herbal Technician Production.
Cibiyace da aka samar da ita domin taimakawa Al'umma akan larurorin su kamar Matsalolin Aljanu Kamar jinnul Ashiq wato aljanin soyayya mai hana mace ko namiji aure, magungunan gyaran jiki na mata da maza, magungunan Hawan jini (Hypertension), magungunan Ciwon suga (Diabetes), Ciwon Sikila (Sickle cell anemia), Magungunan rage kiba ko teba (Slimming), gyaran fata, magungunan kara dadin zamantakewa ta aure, magungunan karfin maza, da kayan mata da dai sauransu, kuma dukkan su kaso dari magungunan gargajiya ne (100% Herbal)
Za a iya samun mu a 08144450499
Kuma Ofishin mu a kano yake hotoro Ramin kwalabe.
Muna aikawa mutum sakon magani a duk inda yake bayann yimasa tambayoyi da kuma tabbatar da abinda ke damunsa
+2348144450499