Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"

  • Home
  • Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"

Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur", Doctor, .

This is the original page Dr. Nura Salihu Adam SALIHANNUR We are also a scholar who researches the importance of society, health, and the Muslim religion, including modern science.

DR. SALIHANNUR) AMFANIN RAKE AJIKIN DAN ADAMDAGA. DR. SALIHANNUR TV 1� Tell: +23470480080800806 703 8495 0907 501 5189 A...
13/07/2025

DR. SALIHANNUR) AMFANIN RAKE AJIKIN DAN ADAM
DAGA. DR. SALIHANNUR TV 1�

Tell:
+2347048008080
0806 703 8495
0907 501 5189

AMFANIN RAKE??.
- Mai shan rake a kan kari zai zama yana da ruwa sosai a jikin sa - Rake na maganin cututtuka da dama irin su kan sa da cutar koda Masana sun tattaro amfanin rake don haka mu ka kawo kadan daga ciki.

MAGANIN DA RAKE YAKE??.
Rake na maganin cututtuka hanta da na koda da kuma cututtuka da ake kamuwa da su wajen kwanciya da kuma zazzabi har ma da cutar mura. Rake na kula da hawan jini da kuma sauran cutar jini.

NA DAYA (1)??.
1. Rake na kara kwaji Saboda s**arin da yake cikin rake yana karawa mai shan sa kwanji a jiki. Wannan dai masana su ka gano haka.

NA BIYU (2)??.
2. Gyara jiki Haka kuma rake na sa sassan jikin mutum irin su hanta da koda su rika aiki da kyau. Masu fama da larurar fitsari sun samu sauki.

NA UKU (3)??
3. Juna biyu Ana so mai ciki ta rika shan rake domin ta samu sauki wajen haihuwa domin yana dauke da Sinadarin folic acid. Haka kuma yana da amfani ga da namiji.

NA HUDU (4)??.
4. Matsalar bawali Wadanda ke fama da matsi a koda sai su nemi rake don kuwa yana da amfani a jiki saboda ruwan da ya ke shi.

NA BIYAR (5)??.
5. Karfin kashi Bayan nan kuma rake na kara karfin kashi saboda yana dauke da kalshium da wasu sinadaran irin su fasfaros.

Kayi amfani da rake domin samun lafiyar jikinka hakan zaisaka farinciki da rayuwarka

DAGA DR. SALIHANNUR
Tell:
+2347048008080

13/07/2025

Maganin Matsalolin Istimna'i Dayadda Zaka Samu Maganin Matsalolin Daga Company Salihannur Traditional Medicine Limited Zaka Iya Tuntubar Mu Ta Wannan Number 👇
0806 703 8495
09075015189

Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" Nura Salihu Adam

AYYUKAN KODA DA HANYOYIN KARIYA DAGA CIWON KODA??? Daga Dr. Salihannur0907 501 5189 08067038495Gidauniyar Ƙoda? ta Ƙasa-...
01/07/2025

AYYUKAN KODA DA HANYOYIN KARIYA DAGA CIWON KODA???
Daga Dr. Salihannur
0907 501 5189
08067038495

Gidauniyar Ƙoda?
ta Ƙasa-da-ƙasa ƙarƙashin Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce kimanin mutum miliyan 850 ne ke fama da ciwukan ƙoda a faɗin duniya a yau. Jikin ɗan Adam na ɗauke da ƙoda guda biyu ne. Ƙoda sashin jiki ce da ke taimaka wa jiki wajen:

1. Tace ko wanke jini daga guba da sauran gurɓatattun sinadarai da jiki ke samarwa.
2. Taimakawa wajen samar da ƙwayoyin jini.
3. Daidaita ruwan jiki.
4. Daidaita hauhawar jini, da sauransu.

Daga cikin hanyoyin kariya daga ciwon ƙoda sun haɗa da:

1. Shan isashshen ruwa: Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan ruwa aƙalla lita 2 zuwa 3 a kowacce rana. Shan isashshen ruwa na taimaka wa aikin ƙoda wajen wanke ko tace jini da ruwan jiki daga guba da sauran gurɓatattun sinadarai domin fitar da su zuwa cikin fitsari.

2. Cin lafiyayyen abinci: Cin lafiyayyen abinci jinsin ganyayyaki, 'ya'yan itatuwa, kayan marmari, wake, datsar hatsi, madara mai ƙarancin daskararren mai, da makamantansu. Haka nan, akwai buƙatar rage cin jan nama, sarrafaffen abinci, da kuma gishiri.

Cin gishiri da ke ɗauke cikin ababen ci ko sha fiye da ƙima na iya kawo hawan jini. Sannan hawan jini shi ne na biyu a jerin matsalolin da ke gaba-gaba wajen yi wa ƙoda lahani.

Gidauniyar kula da zuciya ta Burtaniya ta ƙayyade yawan gishirin da ya kamata mutum ya ci a rana; cewa ya zamanto ƙasa da ma'aunin giram shida (

🟢 CIWON HANTA – KA KARE LAFIYAR KA YANZU!Daga: SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE 🌿🧬 SHIN KA SAN HANTA TANA AIKI FIYE DA KO...
29/06/2025

🟢 CIWON HANTA – KA KARE LAFIYAR KA YANZU!

Daga:
SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE 🌿

🧬 SHIN KA SAN HANTA TANA AIKI FIYE DA KOWACE GABA A JIKIN DAN ADAM?

Hanta ba kawai tana cikin ciki ba ce — ita ce cibiyar tace guba, tanadin sinadarai, da samar da sinadarin bile wanda ke taimakawa wajen narkar da mai.
Hanta tana da alhakin ayyuka fiye da 500 a jikin mutum!

❗ IDAN HANTA TA SAME MATSALA, GABA DAYA JIKI ZAI FARA NUNA ALAMOMI:

🔴 Jin zafi ko nauyi a gefen dama na ciki (inda hanta take)
🟡 Rawayen fata da idanu – wannan na nuni da jini yana ɗauke da bilirubin
⚫ Fitsari mai duhu – alamar jiki na kasa tace guba
🤢 Yawan amai, rashin sha’awar abinci
💤 Gajiya ba tare da dalili ba – alamar hanta ba ta tace guba da kyau
🥴 Jin nauyin kai da canjin launin fata

🛑 Kada ka ɗauki waɗannan alamomi da wasa! Ciwon hanta yana iya juya zuwa:
– Hepatitis A, B, ko C
– Lalacewar hanta (Cirrhosis)
– Ciwon hanta mai kitse (Fatty liver)

⚠️ WANE NE KE FUSKANTAR HATSARIN CIWON HANTA?

1. Masu amfani da sinadaran magunguna da yawa (especially antibiotics, painkillers) ba tare da kulawa ba

2. Masu cin abinci mai kitse da gishiri sosai

3. Masu shan barasa da giya

4. Masu fama da cutar hepatitis A, B ko C – wadanda ke yaduwa ta jini ko jima'i

5. Mutanen da ke yawan zama ba tare da motsa jiki ba

6. Masu kiba da yawan s**ari – suna iya samun fatty liver disease

🌿 ME MAGANINMU YA KUNSA A SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE?

Mun haɗa wannan magani ne daga tsantsar ganyaye da itatuwa da aka fi sani da amfani a maganin cututtukan hanta.

Fa'idodin maganinmu:

✅ Inganta aikin tace guba a jiki
✅ Rage kumburin hanta (inflammation)
✅ Taimakawa dawo da launin fata da fitsari
✅ Daidaita sinadarin bilirubin
✅ Sauƙaƙa alamun ciwon hanta kamar amai, zafin ciki da rashin ƙarfi
✅ Inganta narkewar abinci

🧪 Mun gwada shi a cikin daruruwan mutane kuma Allah Ya sa ana samun sauƙi sosai

💬 SHEKARU DA ƘWAREWA BA SU TAƁA KARYA BA!

A Salihannur, muna ɗaukar lafiya da muhimmanci. Muna tare da mutane da s**a sha fama da ciwon hanta – kuma sun yi amfani da magungunan mu cikin yardar Allah sun warke

📦 Muna tura magani duk inda kake a Najeriya da ƙasashen waje.
🏍️ Muna da amintattun direbobi da tsarin tura saƙo cikin hanzari.

☎️ TUNTUBE MU YANZU:

📞 0907 501 5189
📞 0806 703 8495

> "Hanta lafiya – Rayuwa lafiya!"
SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE 🌿
– Tabbas mun san abin da muke yi!

Dr. Salihannur) Kokasan Yadda Zaka Magance Matsalolin Istimna'l K**ar1- Kankancewar Gaba2- Saurin Inzali 3- Yawan Fushi5...
18/06/2025

Dr. Salihannur) Kokasan Yadda Zaka Magance Matsalolin Istimna'l K**ar

1- Kankancewar Gaba
2- Saurin Inzali
3- Yawan Fushi
5- Kasala
6- Yawan Bacin Rai
7- Daukewar Sha'awa
8- Rikicewar Kwakwalwa
9- Karancin Mani

Domin Samu Maganin

Muna Dora Mutum A Maganin Zaisha Tsawon Wata Guda Dakuma Na Sati Biyu Idan Kana Bukata Zaka Iya Samun Maganin Ta Wannan Number's
0907 501 5189
0806 703 8495
Nura Salihu Adam

MAGANIN CIWAN OLSA Mujarrabun Insha Allahu Duk Wanda Yakeda Wannan Larurarta ta Rashin Lafiya Na CIWAN OLSA Waton Genbon...
15/06/2025

MAGANIN CIWAN OLSA Mujarrabun Insha Allahu Duk Wanda Yakeda Wannan Larurarta ta Rashin Lafiya Na CIWAN OLSA Waton Genbon ciki Matsalarku yazo karshe daga cibiyar tamu ta

Dr. Salihannur
0806 703 8495

Muna dashi full treatment din maganin nawata daya ne

Ulcer Wani gyambone Rauni Mai K**a da kurji da yake Fitowa a huhu ko karamin hanji,

Hakan na faruwane a dalilin Wani Ruwa da yake digowa a Uwar Hanji Domin narkar da abunci , da zarar wannan Ruwa yazo Bai Samu abunci ba Sai ya sauka akan Uwar Hanji

Tayadda Zafin wannan Rauwanne yake haifar da Ciwon da ake Kira gyambon Ciki wato Ulcer

ABUBUWAN DA SUKE KAWO CUTAR ULCER

Shan Magungunan Bature Barkatai K**ar Magungunan kashe Ciwon jiki, irinsu pain killer, Diklofenic da sauransu,

yawan Cikin busassun abubuwa , cin Abubuwan da Suke Kara sinadarin Asid ajiki, ko cututtukan da Suke Kara sinadarin Asid a jikin mutum

ALAMOMIN CIWON ULCER

* Akwai Zafin kirji
* Tashin Zuciya
*Yawan Faduwar Gaba
*Rikewar kafada
*Makyarkyarar Jiki da zarar kaji yunwa
*Cin Abunci kadan Aji an koshi
*Jin Ciwon Ciki idan anci abunci
* Ciwon Baya
* yawan gyatsa
*Ciwo ko Zafin ciki Daga saman cibiya
* Aman jini
*Kasala da Numfashi da kyar
*Bayan Gida da jini
*Yawan Tashin Zuciya
*Yawan ciwon kai
*Rikewar Baya ko kirji
*Ciwon ciki idan kaci abunci
*Rashin Jin Dadin jiki Da sauran Alamomin olsa

Rabuwa ake da Ulcer GABA daya, Wannan Magani ba nashan lokaci daya bane, yana Zuwa a jarka mai girman Lita Hudu ana shansa tsawon Sama da wata daya kafun ya kare Domin Magance matsalar gaba daya in sha Allahu
Anyi Wannan Magani Domin Warkewa Daga Ulcer Gaba daya da yardar Allah

Akwai Magani Damuke Hadawa Mutum Zaisha Tsawon Wata Guda Dakuma Na Sati Biyu Domin Samun Wannan Maganin Cikin Sauki Maza Kakira Wannan Numbers

Tell:
☎☎☎
0806 703 8495
0907 501 5189

MENENE CIWON MAFITSARA WATO URINARY TRACT INFECTION (UTI)?                          Dr. Salihannur                      ...
14/06/2025

MENENE CIWON MAFITSARA WATO URINARY TRACT INFECTION (UTI)?

Dr. Salihannur
0907 501 5189
08067038495

UTI (Ciwon Mafitsara) cuta ce da ke faruwa a kowane bangare na tsarin hanyar fitsari wanda ya haɗa da:

Koda (Kidneys)...............................................
2. Tiyan fitsari (Ureters)
3. Bargon fitsari (Bladder)
4. Mashigar fitsari (Urethra)
A yawan lokuta, cutar tana faruwa ne a ƙananan sassan mafitsara wanda sune : bargon fitsari (Bladder) da mashigar fitsari (Urethra).

NAU’O’IN CIWON MAFITSARA .................................................
1. Cystitis – Cutar bargon fitsari
2. Urethritis – Cutar mashigar fitsari
3. Pyelonephritis – Cutar koda

ABUBUWAN DA KE HADDASA CIWON MAFITSARA

1. Yawanci bakteriya ne ke haddasa ciwon mafitsara musamman nau’in bakteriya da ake ƙira da Escherichia coli (E. coli) – wacce ake samu daga babban hanji.
2. Ana samun wannan ciwo ta hanyar Jima’i
3. Rashin tsafta
4. Amfani da katata (catheter)
5. Duwatsu a cikin koda ko bargon fitsari (Kidney Stones)
6. Ciwon suga (Diabetes) na iya jawo ciwon mafitsara
7. Raunin garkuwar jiki

ABUBUWAN DA KE KARA HADARI GA
MACE (saboda gajeriyar mashigar fitsari) .......................................................................
1. Yawaita yin jima'i
2. Menopos (tsayawar jinin al’ada)
3. Juna biyu
4. Matsaloli a tsarin fitsari
5. Sabbin hanyoyin jinya na fitsari

ALAMOMIN CIWON MAFITSARA (ga ƙananan sassa (bladder da urethra): .....................................................................
1. Jin zafi ko ƙaiƙayi yayin yin fitsari
2. Yawan yin fitsari da ƙanƙantar yawan fitsarin
3. Fitsari mai hazo ko duhu
4. Fitsari mai wari
5. Ciwon mara, musamman ga mata

ALAMOMIN CIWON MAFITSARA (ga koda) .......................................................................
1. Rawar jiki
2. Tashin zuciya da amai
3. Ciwon baya (gefen koda)
4. Rikicewar tunani (musamman ga tsofaffi)

YADDA AKE GANE CIWON MAFITSARA .....................................................................
1. Gwajin fitsari (Urinalysis): Don duba sinadarai da kwayoyin cuta da suke ɗakafe da mutum.
2. Hoto (Ultrasound ko CT scan): Idan alamomin ciwon mafitsara ya yawaita ana son yin hoton ciki dan binciko aihin matsalar.

YADDA ZA'A KARE KAI DAGA CIWON MAFITSARA ..................... ..................................................
1. Shan ruwa mai yawa
2. Yin fitsari bayan jima’i
3. Goge gaba daga gaba zuwa baya
4. Gujewa sabulai masu ƙamshi a farji
5. Kada a riƙe fitsari na dogon lokaci
6. Sanya pant din auduga mai laushi

ILLOLIN DA CIWON MAFITSARA ZAI HAIFAR (Idan ba a magance ba) ..........................................................................
1. Lalacewar koda na har abada
2. Lalacewar bargon ciki (Bladder)
3. Zazzabin jini (Sepsis)
4. Matsaloli a lokacin juna biyu

Allah ya ƙara mana lafiya mai amfani.
Akwai cikakken maganin wannan matsalar
Domin samun maganin

Tell:
0806 703 8495
0907 501 5189

05/06/2025

Dr. Salihannur ) Maganin Ciwon Hanta hepatitis
0806 703 8495 Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"

Dr. Salihannur)   0806 703 8495 Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"
04/06/2025

Dr. Salihannur) 0806 703 8495 Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"

13/05/2025

13/05/2025

Dr. Salihannur Maganin Matsalolin Istimna'i

© DR. SALIHANNUR Nura Salihu Adam

Tell: Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" fans

05/03/2025

Maganin Matsalolin Istimna'i Dayadda Zaka Samu Maganin Matsalolin Daga Company Salihannur Traditional Medicine Limited Zaka Iya Tuntubar Mu Ta Wannan Number 👇
0806 703 8495
09075105189

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur":

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Practice
  • Claim ownership or report listing
  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share