Sirrin Rike Mijnki Herbal Center

Sirrin Rike Mijnki Herbal Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Rike Mijnki Herbal Center, Medical and health, MG Plaza, gidan Alhaji Bala Gambo, opp Jakara primary, yan gurasa Jakara, Kano.

25/03/2025
Dik meso sai yyi magana asata mun gode ga lambar wtspp namu 08146241110
20/02/2025

Dik meso sai yyi magana asata mun gode ga lambar wtspp namu 08146241110

Amfanin Shan Ruwa Kamin Jima'i Ga Ma'aurata:  Shan ruwa ana daf da soma Jima'i yana da matukar amfani ga ma'aurata inji ...
20/02/2025

Amfanin Shan Ruwa Kamin Jima'i Ga Ma'aurata:



Shan ruwa ana daf da soma Jima'i yana da matukar amfani ga ma'aurata inji masana.

Masanan sun jero wasu alfanun da duk wasu ma'aurata zasu iya samu muddin dai zasu sha ruwa kamin su soma Jima'i.

1: Shan ruwa kamin Jima'i yana karawa ma'aurata karfin jiki.
Maimakon jin kasala ko nauyin jiki, kuna shan ruwa zaku samu kuzarin hawa gado.

2: Haka nan kuma shan ruwa kamin soma Jima'i yana tunkudo sha'awa. Koda kuda daga cikin ma'auratan sha'awar sa ko nata bai motso ba, dandakan ruwa zai iya motso dashi.

3:Har ila yau shi shan ruwa daf da soma jima'i yakan taimakawa jini ya kara samun gudana a jikin ma'aurata yadda zai kara musu kuzari da lafiyar saduwa.

4: Shan ruwa kamin soma Jima'i yakan rage warin gumin jikin ma'aurata a lokacinda suke tsaya da saduwa idan zufa ya keto musu.

Maimakon zufan jikinku ya rika fitowa da wari, idan kun sharuwa hakan bazai yiwu ba. Ko kuma zai ragu.

5: Zai taimakawa ma'aurata yin fitsari bayan kammala Jima'i.
Yanada kyau bayan Jima'i duk wasu ma'aurata su samu damar wanke mararsu ta hanyar fitsari. Hakan na iya taimaka musu wajen cire duk wani cuta da zai iya tsayawa a gabansu ko mafitsararsu. Don haka idan s**a sha ruwa kamin jima'i suna kammala Jima'i zasu tsaftace maransu.

Sai dai kada ya zamanto cewa ma'aurata sun shan ruwan dayawa yadda zai cika musu ciki ya kuma hanasu katabu. Ruwa dai za a sha dan daidai ba sai an cika ciki ba.

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN       Daga:-DR- nuraddee...
10/08/2024

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN

Daga:-DR- nuraddeen kano kasuwar kurmi jakars

TELL:- 08146241110



Akwai matsaloli dadama da aikata istimina'i yake haifarwa wanda indai mutum bai nemi magani ba ko da ya daina to wadannan matsalolin suna tare dashi har sai ya samu magani da zai warkar dashi daga wadannan matsalolin. Kamar yadda za mu kawo illolin da aikata istimina'i yake haifarwa ga maza da mata wadda muddun ka samu wadannan matsalolin to ka hanzarta wajan neman magani domin waraka da kuma inganta lafiyarka.

Daga cikin illolin da istimina'i yake ga maza akwai :

1. Kurajen fuska
2. Lalacewar fata
3. Yawan bacin rai da shiga damuwa
4. Saurin kawowa a saduwar aure
5. Karyewar gashi
6. Kan azzakarin Namiji yana kumbura
7. Ranunin gani
8. Raunin Tunani
9. Sanyi Na mara ko infection
10. Gwaiwa Kumburar 'ya'yan maraina
11. Yawan kasala
12. Rashin hakuri ko yawan fushi
13. Lalacewar maniyyi
14. Lalata garkuwar jiki
15. Nauyin Bacci

Wadannan su ne wasu daga cikin illolin da ake samu idan ana aikata istimina'i ga maza kuma insha'Allahu zamu kawo na mata nan gaba kadan, idan a matsayinka na namiji kasan kana aikata istimina'i ko kuma ka aikata. To lallai yakamata ka hanzarta wajan neman magani domin kare lafiyarka da kuma magance Matsalolin daka samu.

Ga masu wannan matsalar, zaku iya amfani da Khall tuffa murfin kwalbar biyu duk lokacin da mutum yaci abinci sai ya samu ruwa rabin kofi idan bashi da ulcer, idan kuma Yana da ulcer sai ya samu kofi daya ya zuba murfi 2 yasha. Da safe da rana da dare duk zaisha loakcin da yaci abinci. Idan ya samu dama sai ya siya magani hadadde yayi amfani dashi domin waraka gaba daya.

Akwai hadadden magani mai karfi da muka hada ga masu irin wannan matsalar domin samun waraka da magance dukkan matsalolin da muka ambata a Wannan rubutun
Maganinmu na wata Daya Muke bawa mutum yayi amfani dashi idan mutum bashida halin karbar na w

Sha wara kyauta ga mutanan gidan nan in dai kin san kin taba ai kata istimna,i Yar uwa karki yarda kije gidan mijin ki b...
23/07/2024

Sha wara kyauta ga mutanan gidan nan in dai kin san kin taba ai kata istimna,i

Yar uwa karki yarda kije gidan mijin ki batare da kin sha maganin wannan matsalan ba

In dai kin san cewa kin taba ai kata istimna,i ko kuma yanzu kina cikin wanda suke ai katawa tofa ina baki shawara ki gaggawan daina wa domin akwai wasu illoli masu tarin yawa wacce zaki iya jafa kan ki

Zanyi bayani kadan daga cikin illolin istimna,i na,i

Wanda yake hai farwa a jikin mata
Insha allah

Amma kafin tofa yar uwa ina baki sha wara karki yarda kije gidan mijin ki batare da kin sha maganin istimna,i ba mutakar kin taba ai katawa

22/07/2024
08146241110
11/07/2024

08146241110

30/05/2024

08146241110

YADDA  BUDURWA ZATA GANE ITA ME LAPIYACE      BAYAN TAGAMA CIN ABINCI TA KOSHI ZATAJI TANAJIN SHAAWA SA'I DA LOKACI KO B...
21/02/2024

YADDA BUDURWA ZATA GANE ITA ME LAPIYACE

BAYAN TAGAMA CIN ABINCI TA KOSHI ZATAJI TANAJIN SHAAWA SA'I DA LOKACI KO BAYAN TACI ABINCI ZATAI BACCI KO IDAN TANA KARATUN LITTAFI ZATAJI SHAAWARTA NA MOTSAWA ,KO BAYAN TACI MISALI AYABA KANKANA DA MADARA AYA DA SAURANSU,

INDAI BUDURWA TAI WANAN BATAJI SHAAWARTA TA MOTSA BA GASKIYA TANEMI MAGANI BATADA LPIY

08146241110

03/12/2023

KIN TABA YIWA WANI NAMIJI TAYIN SOYYYARKI ????

Address

MG Plaza, Gidan Alhaji Bala Gambo, Opp Jakara Primary, Yan Gurasa Jakara
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Rike Mijnki Herbal Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share