14/08/2023
“Wasu na jin tsoron idan sun mutu yaransu da sauransu ya za su yi rayuwa, shiyasa duk ake wannan haɗamar, kuma wannan tsoro ne wanda bashi da tushe. Tsoro na gaskiye shi ne mutane su ji tsoron Allah”
Inji Marigayi Umaru Musa Yar Adua