05/01/2026
TSUMIN DADI KAN DADI
Sassaqen baure da saiwarsa Sassaqen gamji da saiwarsa Qaro
Kanunfari
Citta
Masoro
Mazarqwaila
Sugar
Alewa
Madarar gari
Saiwar bagaruwa
sassaqenta
A wanke saiwar da
sassaqen da ruwan zafi a cire duka dattin jikinsu , sai ahada su duka a dafa su dahu sosai atace aringa sha 1cup da safe 1cup da dare.