Tagarji students' association "tagsa"

Tagarji students' association "tagsa" Knowledge is our consent

07/09/2022

Aluta continue

•Me ake nufi da kalmar Comrade, kuma wa ake kira da Suna Comrade ?•Gwagwarmaya ba ta mai tsoron: Mutuwa bane ko Dauri ko...
02/08/2022

•Me ake nufi da kalmar Comrade, kuma wa ake kira da Suna Comrade ?

•Gwagwarmaya ba ta mai tsoron: Mutuwa bane ko Dauri ko Kora daga aiki ko talauci ba.
________________________________________________
Ba wai haka kawai bane mutum yake saka ma kansa suna Comrade ba ko ake kiran sa Comrade ba, sai idan ya cancanci hakan, duk da 'yan gwagwarmayar mu na yanzu da Shugabannin dalibai sun dauki Title din ne abun kwalliya ba tare da la'akari da cewa shin sun cancanci a kira su da Sunan ba ko kuwa (Wanda yin hakan Corruption ne)

Kafin a kira ka da Title din Comrade akwai wasu abubuwa da sai idan kana yin su ne sannan za'a iya kiranka da title din, duk da mutane sukanyi amfani dashi ga irin gentles mutanen nan da babu ruwan su, sai kaji ance ai wane Comrade ne, amma ba wai yana yin wata gwagwarmaya bane.

Wasu girmama su akeyi a basu title din, wasu kuma mutane ne suke saka masu Sunan, wasu kuma sune suke sakawa Kansu.

Kalmar Comrade ana amfani da ita a matsayin aboki (Friend/Mate/Colleague) kamar yadda ta samo asali daga yaren mutanen Girka.

Amma wajen amfani da Kalmar a siyasance (Politically) ta samo asali ne daga juyin-juya halin kasar Faransa, to anan zanyi magana ne kawai akan ma'anar ta wurin 'yan gwagwarmaya (Activist) da kuma 'yan Siyasar Dalibai (Student's Leaders) ba a yare ba.

Kalmar Comrade a Siyasar Makaranta (Campus Politics/Students Unionism) tana nufin:
“Comrade Shine Wanda ya dauki bukatu, walwala da jin dadin dalibai a matsayin abu na farko a wurin shi, shine wanda ya Fifita bukatar Dalibai akan tasa, ya fifita bukatar dalibai akan ta daidaikun wasu daliban” wannan shi ake kira Comrade a Siyasar dalibai.

Wannan ma'anar kusan daya ne da ma'anar ta a wurin 'yan gwagwarmaya (Activist)
Shi Comrade a wurin su, shine mutumin da yake fifita jin dadin al'umar sa akan nasa, yakan fita yayi rigima yayi fada yayi zage-zage duk don kwatowa Jama'ar sa 'yanci ko hakin su, hakazalika, Comrade shine wanda ya yarda yasha wahala indai mutanen sa zasuji dadi, ya yarda

Wasan sallah kenan da kungiyar TAGARJI STUDENTS ASSOCIATION (Tagsa) ta gabatar ranar 14-07-2022 wanda an gabatar da wass...
29/07/2022

Wasan sallah kenan da kungiyar TAGARJI STUDENTS ASSOCIATION (Tagsa) ta gabatar ranar 14-07-2022 wanda an gabatar da wassanin gargajiya kamarsu kanga, gudun buhu da tseran kwai. Sannan akwai shigar sarkin hausawa, ibo, fulani da yarbawa. Kungiya tashirya wannan lamari domin bunkasa al'adun Hausa dakuma nishadantar da daliban unguwar TAGARJI

Wannan program kenan na koyawa dalibai dabarun samun aikin dogaro dakai a zamanince
29/07/2022

Wannan program kenan na koyawa dalibai dabarun samun aikin dogaro dakai a zamanince

29/07/2022
29/07/2022
Yayin ziyarar da kungiyar TAGARJI STUDENTS' ASSOCIATION (TAGSA) takaiwa makarantu kamarwu GGASS Kawaji day,  GGSSS dakat...
29/07/2022

Yayin ziyarar da kungiyar
TAGARJI STUDENTS' ASSOCIATION (TAGSA)

takaiwa makarantu kamarwu GGASS Kawaji day, GGSSS dakata, GSSS Kawaji boys da GGASS Tudun murtala wanda muka wayar dakan dalubai akan yin karatu yayin zaman gida dakuka yimusu albishir gameda extra mural lesson da kungiyar (tagsa) zata gabatar

Address

Tagarji T/murtala Nassarawa LGA Kano
Kano

Telephone

+2348066200000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tagarji students' association "tagsa" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram