Likita24

Likita24 Lafiya jari….
(2)

17/07/2025

Meka aikata yau Wanda zai taimaki lafiyarka nan gaba?

Likita24

Likita24
17/07/2025

Likita24

Ni ban san me yake damun shugabannin mu ba. Ko akwai abun da yake canja musu tunani idan sun hau mulki, I honestly don't...
15/07/2025

Ni ban san me yake damun shugabannin mu ba. Ko akwai abun da yake canja musu tunani idan sun hau mulki, I honestly don't know.

Nayi wani bincike, na ga cewa wato gina asibitin zamani, mai gado a ƙalla guda ɗari (100 beds), zai iya samuwa a kan kuɗi tsakanin dala miliyan hamsin zuwa ɗari, ($50,000,000 to $100,000,000).

A kudin Najeriya, zai k**a tsakanin biliyan tamanin zuwa biliyan dari da hamsin, (₦80b zuwa ₦150b).

Ina nufin state-of-the-art hospital, wanda ko shugaban kasar Amurka zai iya zuwa idan ba shi da lafiya.

Me yasa shugabannin mu ba zasu gina mana irin wannan ba? Kai, ko gwamnatin jiha zata iya gina wa.

Kuma kun san wani abun mamaki da takaici?
Bincike ya nuna cewa a shekarar 2024 kadai, marasa lafiya daga Najeriya sun kashe jumullar kudi dala biliyan biyu da miliyan dari uku da casa'in, ($2,390,000,000) wajen neman lafiya a ƙasashen waje! Wato naira triliyan uku, da biliyan dari shida da sittin da hudu, da miliyan dari takwas da arba'in da tara, da dubu dari bakwai da sittin da shida, da naira dari da sittin!(₦3,664,849,766,160).

Imagine ace Kano State Government tayi kukan kura ta gina irin wannan asibitin, wanda maimakon mutum ya kashe maƙudan kuɗi wajen shiga jirgi da k**a hotel a ƙasashen waje, kawai sai ya garzayo Kano ayi masa magani.

Imagine the revenue to the State!

His Excellency, Abba Kabir Yusuf

Zafrullah Abdulaziz

Me yasa shuwagabannin mu suke tafiya London,egypt,dubai,Saudi Neman lafiya maimakon sunema kasar su ta nigeria dasuke mu...
15/07/2025

Me yasa shuwagabannin mu suke tafiya London,egypt,dubai,Saudi Neman lafiya maimakon sunema kasar su ta nigeria dasuke mulka?

Meyasa baza su tsaya su inganta harkar lafiyar kasar nan ba kowa ya amfana daga su har talakawan dake mutuwa kullum sabida tabarbarewar harkar lafiya?

Su wadannan kasashen dasuke zuwa suma fa tsayawa s**ai s**a inganta nasu!su me yasa baza su inganta namu ba alhalin su ke rike da madafun ikon kasar?

Likita24

Allah ya jikan baba buhari 😢😢
13/07/2025

Allah ya jikan baba buhari 😢😢

12/07/2025

👌👌👌Alamomi dake nuna cewa kana dab da kamuwa da ciwon paralais-Dr Ahmad

Yaushe rabo dakaje a duba BLOOD PRESSURE DINKA?Likita24
10/07/2025

Yaushe rabo dakaje a duba BLOOD PRESSURE DINKA?

Likita24

Me ka aikata yau Wanda zai taimakawa lafiyar ka nan gaba?Likita24
10/07/2025

Me ka aikata yau Wanda zai taimakawa lafiyar ka nan gaba?

Likita24

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Likita24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Likita24:

Share