Dr. RB-Maiyakis

Dr. RB-Maiyakis When You Are Confident Even Your Weakness Will Appear To Be Strength

29/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Surayya Sani, Shamun Musa, Sani S Sani

12/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Sadau, Ibrahim Garba, Nura Hashim, Lukman Salis, Æütãñ Særkī S. Yelwa

23/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baseeru Mansur, Abubakar Bala Adam, Aminu Sulaiman

“ILLAR CUTAR MALARIA WA KWAKWALWA (Cerebral Malaria).”°°°°°°°°°°°°°°°°°′°′°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°Malaria cuta ce da...
09/11/2023

“ILLAR CUTAR MALARIA WA KWAKWALWA
(Cerebral Malaria).”
°°°°°°°°°°°°°°°°°′°′°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Malaria cuta ce da Plasmodium parasites suke jawo ta, ta fi yaduwa ta hanyar cizon na macen sauro. Tana da illoli masu yawa, don kuwa Malaria takan iya taba Hanta oda, Hanji harda kwakwalwa. Ta fi illah wa yara kanana, masu kasa da shekaru biyar.

A lokacin da Malaria ya taba kwakwalwa wasu su kan dauka aljanu ne, sai aje ata yi wa yara hayaki, sai abu yaki sai azo asibiti. Dayawa in anzo asibiti da wuri aka fara magani da ikon Allah ana samun sauki.

Allahu Subhanahu Ya Karawa Rayuwan Mu Albarka Ameen 🙏
04/11/2023

Allahu Subhanahu Ya Karawa Rayuwan Mu Albarka Ameen 🙏

27/08/2023

“Allahu Subhanahu Ka Sauƙaƙa Mana Wannan Rayuwar Ameen”

16/05/2023

“Iyaye Ku Yi Haquri Ku Daena Ɗora Dogon Burin Yin Karatu Ko Miji Namusamman Ga Ƴaƴanku, Hakn Yana Cutar Da Wasun Su Da Jepa Rayuwansu A Haɗari.”

07/04/2023

“Auran Mace Kamilah👰 Kuma Mar'atussalihah Sae Wanda Allah Ya Zaɓa, Ubangiji Kasa Muna Daga Ciki. 🤲”
🙏🙏

03/04/2023

“Allahu Subhanahu Ya Amsa Ibadun Mu Awannan Wata Mae Alparma Allahummah Ameen.”
🙏

Address

Kafin Maiyaki
Kano

Telephone

+2349018022022

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. RB-Maiyakis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr. RB-Maiyakis:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram