Salihannur Ltd.

Salihannur Ltd. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salihannur Ltd., Medical and health, No. 530 Sani Mainagge Sabon Titin Mandawari Gidan Kankara, Kano.

Wannan Kafa Anbude Ta Ne Saboda Samar Wa Da Jama'a Magani Domin Warakar Su Daga Manya Da Kana Nan Cututtuka,
Daga:-SALIHANNUR LIMITED

0704 611 9150
0912 501 7102

02/05/2026
AMFANIN ZOGALE AJIKIN DAN "ADAM WANDA TURAWA SUKE KIRANSA DA (  MORINGA )                     KHAMIS SALIHANNUR         ...
03/04/2026

AMFANIN ZOGALE AJIKIN DAN "ADAM WANDA TURAWA SUKE KIRANSA DA ( MORINGA )

KHAMIS SALIHANNUR
CALL: 0704 611 9150

SHARE 🌿
🌿🔔

YADDA AKESHA??
1🌿- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).

AMFANI DASHI??
2🌿- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.

3🌿- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.

4🌿- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

5🌿- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin sauri warkewa.

6🌿- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.

7🌿- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.

8🌿- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.

9🌿- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.

10🌿- Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.

11🌿- Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana maganin sanyi.

12🌿- Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.

13🌿- Ana daka ganyen zogale da ‘ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

14🌿- Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya ‘ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.

15🌿- A daka zangarniyar zogale da ‘ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.

16🌿- A daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).

17🌿- Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon AIDS zogale yana rage radadinshi ta hanyar shan dafaffen ruwan zogale.

18🌿- Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

Muntanadi Hadin Magani Na Musamman Gamasu Fama Da Duk Wasu Cututtuka Na Jikin Dan Adam Aduk Inda Mutum Yake Muna Turamasa Da Magani Da Izinin Allah

🏨 Salihannur Traditional Medicine Company
☎ Call. 0704 611 9150, 0912 501 7102.

Amfanin Ganyen Ugun
27/03/2026

Amfanin Ganyen Ugun

GA WASU DAGA CIKIN ANFANIN GANYAN UGUN A JIKIN DAN ADAM 👇

Khamis Salihannur
Call. 0704 611 9150

Amfanin ganyen Ugun ga lafiyar jiki:

(1) Ƙara jini – Yana taimakawa masu ƙarancin jini (anemia).

(2) Ƙarfafa garkuwar jiki – Yana ɗauke da vitamins A, C, da E.

(3) Inganta narkewar abinci – Yana da fiber mai yawa.

(4) Taimakawa lafiyar zuciya – Yana rage kitsen jini (cholesterol).

(5) Ƙarfafa ƙashi da tsoka – Saboda calcium, iron, da magnesium.

(6) Taimako ga masu ciwon sukari – Yana taimakawa daidaita sukarin jini.

(7) Lafiyar mata masu juna biyu – Yana taimakawa ƙara jini da ƙarfi.

(8) Inganta lafiyar hanta da koda – Yana taimakawa fitar da guba daga jiki.

Salihannur Traditional Medicine Company
0704 611 9150
0912 501 7102

GA WASU DAGA CIKIN ANFANIN GANYAN UGUN AJIKIN DAN ADAM 👇                                                   Dr. Salihannu...
06/02/2026

GA WASU DAGA CIKIN ANFANIN GANYAN UGUN AJIKIN DAN ADAM 👇

Dr. Salihannur
Call. 0704 611 9150

Amfanin ganyen Ugun ga lafiyar jiki:

(1) Ƙara jini – Yana taimakawa masu ƙarancin jini (anemia).

(2) Ƙarfafa garkuwar jiki – Yana ɗauke da vitamins A, C, da E.

(3) Inganta narkewar abinci – Yana da fiber mai yawa.

(4) Taimakawa lafiyar zuciya – Yana rage kitsen jini (cholesterol).

(5) Ƙarfafa ƙashi da tsoka – Saboda calcium, iron, da magnesium.

(6) Taimako ga masu ciwon sukari – Yana taimakawa daidaita sukarin jini.

(7) Lafiyar mata masu juna biyu – Yana taimakawa ƙara jini da ƙarfi.

(8) Inganta lafiyar hanta da koda – Yana taimakawa fitar da guba daga jiki.

Salihannur Traditional Medicine Company
0704 611 9150
0912 501 7102

SHIN KUNSAN ME AKE NUFI DA PEPTIC ULCER?                  DAGA: Dr. Salihannur                  TELL: 0704 611 9150 Pept...
05/02/2026

SHIN KUNSAN ME AKE NUFI DA PEPTIC ULCER?

DAGA: Dr. Salihannur
TELL: 0704 611 9150

Peptic ulcer disease occurs when open sores, or ulcers, form in the stomach or first part of the small intestine. Many cases of peptic ulcer disease develop because a bacterial infection eats away the protective lining of the digestive system. People who frequently take pain relievers are more ikely to develop ulcers.

( TRANSLATION IN HAUSA )

Cutar gyambon ciki wato "Peptic ulcer" na faruwa ne idan Yana yin cimar da Bata dace ba kamar cin maiko ko Kuma cin Abu Mai matikar yaji , Yawancin lokuta na cutar gyambon ciki (peptic ulcer) suna ci gaba saboda kamuwa da kwayar cuta tana cinye layin kariya na tsarin narkewar abinci. Mutanen da ke yawan shan magungunan rage radadi na iya bunkasa ulcer.

Cutar gyambon ciki wato "Peptic ulcer" wani yanayi ne da ciwo ko kuma gyambon ciki ke kamuwa da shi a jikin rufin(duodenum). A ka'ida, wani nau'in majina mai kauri yana kare rufin ciki daga tasirin sinadarin narkar da abinci. Sai dai abubuwa da dama na iya rage wannan siradi na kariya, inda ake barin sinadarin acid na ciki ya lalata nama.

( IN ENGLISH LANGUAGE )

Peptic ulcer disease is a condition in which painful sores or ulcers develop in the lining of the( duodenum). Normally, a thick layer of mucus protects the stomach lining from the effect of its digestive juices. But many things can reduce this protective layer, allowing stomach acid to damage the tissue.

SHIN KUNSAN MUTANAN DA SUKAFI KAMUWA DA CUTAR ULCER.

Wasu daga cikin mutane 10 na kamuwa da cutar ulcer. Abubuwan da ke haifar da cutar ulcer sun hada da:

Yawan amfani da magungunan anti-steroidal anti-inflammatory (NSAIDs), wani rukuni na masu rage zafin ciwo wanda ya hada da ibuprofen (Advil® ko Motrin®)

Ko kuma masu ciwon hanta, koda ko huhu.

( IN ENGLISH LANGUAGE )

People used to think that stress or certain foods could cause ulcers. But researchers haven’t found any evidence to support those theories. Instead, studies have revealed two main causes of ulcers.

( YAREN HAUSA )

Mutane kan yi tunanin cewa damuwa ko wasu nau'o'in abinci na iya haifar da ulcer. Amma masu bincike ba su sami wata hujja don tallafawa waɗannan ra'ayoyin ba. A maimakon haka, bincike ya bayyana wasu manyan dalilai guda biyu na ulcer.

( ENGLISH LANGUAGE )

The H. pylori bacteria stick to the layer of mucus in the digestive tract and cause inflammation (irritation), which can cause this protective lining to break down. This breakdown is a problem because your stomach contains strong acid intended to digest food. Without the mucus layer to protect it, the acid can eat into stomach tissue.

( YAREN HAUSA )

A H. kwayoyin cutar pylori suna manne da layin majina a cikin hanyar narkewa kuma suna haifar da kumburi (haushi), wanda zai iya haifar da wannan layin kariya ya karye. Wannan karyewar matsala ce saboda cikinka na dauke da sinadarin acid mai karfi da aka yi niyyar narkar da abinci. Ba tare da majina ba don kare shi, asid na iya cin nama a ciki.

Wani babban abin da ke haifar da cutar gyambon ciki wato "Peptic ulcer" shi ne amfani da sinadarin NSAIDs, wani nau'in magunguna da ake amfani da su wajen rage radadi. NSAIDSna. Wadannan magunguna suna da damar haifar da ulcers na peptic.

( IN ENGLISH LANGUAGE )

Another major cause of peptic ulcer disease is the use of NSAIDs, a group of medications used to relieve pain. NSAIDS can wear away at the mucus layer in the digestive tract. These medications have the potential to cause peptic ulcers to form

( ALAMOMIN KAMUWA DA CUTAR ULCER )

*ciwon ciki, yawanci a cikin ciki bangarensama.
*Yawan tashin zuciya.
*Ko yawan bugawar zuciya.

Ciwon ulsa na Peptic na iya yin jini, wanda zai iya zama mai tsanani ko ma barazana ga rayuwa. Idan gyambon ciki wato Ulcer na zub da jini yakamata kamaida hankali wajan magace matsalolin.

Hakan yana faruwa ne lokacin da jininka ba shi da isasshen jajayen kwayoyin jini da za su iya daukar iskar oxygen zuwa sauran jikinka.

* Canjin fata.
*Ciwon kirji.
*Yin amai.

TO BAYIN ALLAH WANNAN COMPANY NA SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE COMPANY YANA DA HADADDEN MAGANIN CIWON ULCER WANDA DA IZININ ALLAH ANA RABUWA DA WANNAN MATSALAR DUKA DA IZININ ALLAH, DOMIN KARIN BAYANI SE A TUNTUBE MU TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA 👇

☎️ +2347046119150
📞 +2349025017102

🫄🤱GA MAGANIN MATSALAR HAIHUWA DA IZININ ALLAH. 📝📝📝KARANTA DA KYAU-------------------------------------------------------...
04/02/2026

🫄🤱GA MAGANIN MATSALAR HAIHUWA DA IZININ ALLAH. 📝📝📝KARANTA DA KYAU
--------------------------------------------------------
Tell:- 0704 611 9150


WANNAN MAGANIN YANA MAGANIN MATSALOLI
👇 KAMAR HAKA 👇
-----------------
(1) Yana magance matsalolin Haihuwa.
(2) Yana magance matsalolin bakin mahaifa.
(3) Yana magance matsalolin infection sanyi.
(4) Yana magance matsalolin fibroid.
(5) Yana magance matsalolin zubewar ciki.
(6) Yana magance matsalar rainon ciki.
(7) Yana magance matsalolin rashin ni'ima.
(8) Yana maganin matsalar budewar gaba.
(9) Yana maganin matsalar tusar gaba.
(10) Yana magance matsalolin al'ada.

DA IZININ ALLAH
WANNAN MAGANIN MUNA HADASHI FULL TREATMENT WANDA ZA'ASHA NA WATA DAYA KWANA TALATIN ( 30 )

IDAN BAKI DA HALIN NA WATA DAYA ZAKI IYA FARAWA DA NA SATI BIYU HALF TREATMENT KWANA ( 14 )

INSHA ALLAH ZAKI RABUDA WANNAN MATSALAR DAKE DAMUNKI

MALLAKI NA KI YANZU
0704 611 9150
0912 501 7102

Dr  Salihannur
31/01/2026

Dr Salihannur

WAI KUWA KUNSAN AMFANIN CIYAWAR TSIDAU AJIKIN DAN ADAM.KAƊAN DAGA CIKIN AMFANIN TA                             Dr. Salih...
29/01/2026

WAI KUWA KUNSAN AMFANIN CIYAWAR TSIDAU AJIKIN DAN ADAM.

KAƊAN DAGA CIKIN AMFANIN TA

Dr. Salihannur
Call. 0704 611 9150

✅Tana ƙara ƙarfin azzakari._

✅Tana magance matsalolin da suke haddasa Ƙanƙanceawar gaba.

✅Tana magance matsalolin dake suke sa saurin inzal.

✅Tana magance matsalolin dake sa daukewar sha'awa.

✅Tana magance matsalolin sanyin maza.

✅Tana magance matsalolin gajiya a lokacin saduwa.

YADDA AKE HAƊA MAGANIN

✅Kanumfari cokali (1)

✅Citta mai yatsu cokali (1)

✅Citta mai ƴaƴa cokali (1)

✅Kimba rabin cokali.

✅Masoro rabin cokali.

Kowane daga cikin wadannan abubuwan da muka ambata yazama garin sune ba Wada ba gari ba.

Bayan an busara da ciywar sai a dakata a tan kaɗe a samu kamar cokali 10 sai a haɗasu wuri ɗaya a gaurayasu tare

YADDA AKE SHA

Ana shan ƙaramin cokali a shayi mai zafi rabin kofi sau biyu a Rana safe da dare.

A Jarraba Wannan Haɗin Za'ayi Godiya Za'a Sa Al'barka.

Domin Samun magungunan cututtuka ku tuntube mu a wadannan number kamar haka 👇
0704 611 9150
0912 501 7102

Address

No. 530 Sani Mainagge Sabon Titin Mandawari Gidan Kankara
Kano

Telephone

+2347046119150

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salihannur Ltd. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Salihannur Ltd.:

Share