28/04/2025
Shan sh**ha babban hatsari ne ga lafiya. Sh**ha tana haddasa mummunar lalacewar huhu da zai iya kaiwa ga ɗaukewar numfashi har ma takai ga rasa rai (mutuwa).
Kungiyar CADAF na kira ga Matasa su guji wannan dabi'a ta shan Sh**ha da ma dukkan sauran kayan maye, Kuma muna ƙara kira ga iyaye su ƙara saka ido da lura kan ƴaƴansu saboda wannan ta ada ta shan Sh**ha na ƙara zama ruwan dare a tsakanin matasa..
Allah ya kiyashe mu.
28 April, 2025