05/06/2025
A madadin Shugaban gudanarwa na Kamfanin L. J. Gobal Trade and Investment Limited, Dr. Muhammad Aminu muna mika sakon Barka da Sallah ga dukkan alummar musulmi.
Muna amfani da wannan daman mu kara sanar da alummma cewa zasu samu kayayyakinmu cikin sauki da rahusa a wannnan watan mai albarka. Kamar yadda kuka sani, muna da tiles, paints, suspended ceiling, kwano, cements, kusa, moulder, soso, kayan ban daki, calcium, chemical din yin painti da sauransu.
Allah yasa mu dace da rahamar Allah a wannan rana mai albarka. 🙏🏿🙏🏿🙏🏿🙏🏿