22/10/2024
RA'AYINKA ZAƁINKA
Har yanzu wasunmu dayawa ba su fahimci me ake nufi da kalmar COUNSELLING BA. Saɓanin ƙasashen waje wanda tuni sun yi nisa wurin fahimta da kuma kai kansu wurin professional counsellors akan al'amuransu na yau da kullum.
Muna ƙoƙarin wayar maku da kai ne domin ku fahimci ma'anar ds kuma yadda counselling yake taka muhimmiyar rawa a rayuwal Ɗan Adam kacokan. Haka zalika yana da matuƙar tasiri wurin kawo mafita da rage ko korar damuwar mutum, saboda yanzu akwai cututtuka da s**a zagaye mu s**a addabi rayuwarmu waɗanda basa buƙatar magani sai counselling.
Don haka idan kana buƙata ko kina buƙatar counselling akan komai ki tuntuɓe mu.
POLITICAL COUNSELLING
DEPRESSION
ANXIETY
MENTAL DISORDER
CAREER COUNSELLING
EDUCATIONAL COUNSELLING
PSYCHOLOGICAL COUNSELLING
MARITAL AND PRE MARITAL COUNSELING.
ETC
Just say your issues,it might be solve or maximise in sha Allahu.