Rayuwa Tayyiba

Rayuwa Tayyiba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rayuwa Tayyiba, Family Therapist, Kano.

03/10/2025

Kalmar da bata taɓa tsufa ba: Nagode.👇

Ka ce ‘Nagode Baba’, ‘Nagode Mama’. Wannan kalma tana da ƙarfi fiye da dubun kudi.

Shin kana yawan godewa iyayenka ko a'a.

Wani lokaci shiru shine mafi girman alamar girmamawa ga Iyaye.👉 Ka tsaya, ka saurare su. Wannan kadai ya isa ya narke zu...
02/10/2025

Wani lokaci shiru shine mafi girman alamar girmamawa ga Iyaye.

👉 Ka tsaya, ka saurare su. Wannan kadai ya isa ya narke zuciyarsu.

👉 Yau ka gwada sauraren iyayenka ba tare da katsewa ba – zaka ji wani abu daban a cikin zuciyar ka. 🌙

Idan iyayenka s**a kira ka, ka ajiye waya kaje. Wannan ƙaramin abu na nuna girmamawa fiye da kyauta mai tsada.👉 Shin ka ...
25/09/2025

Idan iyayenka s**a kira ka, ka ajiye waya kaje. Wannan ƙaramin abu na nuna girmamawa fiye da kyauta mai tsada.

👉 Shin ka taɓa lura yadda fuskar iyayenka ke canzawa idan ka saurare su da kulawa? 💬

Kyaututtuka 3 mafi girma da zaka bawa ɗan ka:1. Kyakkyawan tarbiyya.2. Kyakkyawan suna.3. Kyakkyawar rayuwa."🗣️Kana da w...
24/09/2025

Kyaututtuka 3 mafi girma da zaka bawa ɗan ka:

1. Kyakkyawan tarbiyya.

2. Kyakkyawan suna.

3. Kyakkyawar rayuwa."

🗣️Kana da wata hanya da kake zaɓar abokan hulɗar yaranka?

Yaro ya fi koyo daga yadda iyayensa ke rayuwa fiye da abin da s**a gaya masa."🗣️ Kana ganin yaranka suna koyi da halayen...
23/09/2025

Yaro ya fi koyo daga yadda iyayensa ke rayuwa fiye da abin da s**a gaya masa."

🗣️ Kana ganin yaranka suna koyi da halayenka?

Dabaru 3 Wajen Gyara Ɗabi’ar Yaro Ba Tare Da Tsawa ba:1. Ka tambaye shi me ya koya daga kuskuren.2. Ka nuna misali a aik...
22/09/2025

Dabaru 3 Wajen Gyara Ɗabi’ar Yaro Ba Tare Da Tsawa ba:

1. Ka tambaye shi me ya koya daga kuskuren.

2. Ka nuna misali a aikace.

3. Ka yi masa addu’a a bayansa."

🗣️
Wacce hanya kake amfani da ita wajen gyara ɗanka?

Idan yaro ya ji kalmar 'ina yin alfahari da kai,' zuciyarsa na yin haske fiye da zinariya. Hakan na bashi qwarin gwiwa d...
21/09/2025

Idan yaro ya ji kalmar 'ina yin alfahari da kai,' zuciyarsa na yin haske fiye da zinariya. Hakan na bashi qwarin gwiwa da ƙwazo.

🗣️
Ka taba fada wa ɗanka cewa kana alfahari da shi?

Abubuwa 3 da yaro ya fi bukata a wurin iyayensa yayin taso wa:👇 1. Lokaci.2. Sauraro.3. Ƙauna.🗣️ CTA:Alhaji Kana ware ko...
20/09/2025

Abubuwa 3 da yaro ya fi bukata a wurin iyayensa yayin taso wa:👇

1. Lokaci.

2. Sauraro.

3. Ƙauna.

🗣️ CTA:
Alhaji Kana ware koda mintuna 15 a rana don sauraron ɗanka?

Yaron da ya saba ganin iyayensa suna soyayya da ƙauna juna, na ta sowa cikin soyayya da kauna har karshen rayuwar sa.🗣️ ...
19/09/2025

Yaron da ya saba ganin iyayensa suna soyayya da ƙauna juna, na ta sowa cikin soyayya da kauna har karshen rayuwar sa.

🗣️
Kuna nuna soyayya da kaunar juna a gaban yaranku kuwa koko kuna dauka yin hakan haramun ne.

19/09/2025

Annabi (SAW) ya taba tsayar da salla don ɗaukar jaririn jikansa. Wannan darasi ne na ƙaunar yaro.

👉 Kuna nuna kauna ga yaranku da jikokin kuwa

👉 Kana yawan ɗaukar ɗanka da hannunka kafin bacci?

Abubuwa 5 da za ka koya wa yaranka game da gaskiya:1. Kada su yi ƙarya don tsira daga hukunci.2. Su ga kai ma kana faɗin...
18/09/2025

Abubuwa 5 da za ka koya wa yaranka game da gaskiya:

1. Kada su yi ƙarya don tsira daga hukunci.

2. Su ga kai ma kana faɗin gaskiya.

3. Su fahimci cewa ƙarya tana kawo fitina.

4. Yi musu kyauta idan s**a faɗi gaskiya.

5. Hukuntasu yayin da s**ayi ƙarya.

🗣️
Kana amfani da kyauta wajen ƙarfafa gaskiya ga yaranka ko kuma mai kake yi don sa yaran ka su zama masu gaskiya?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rayuwa Tayyiba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share