Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine Natural Health From Natural Plant it make's natural life and beautiful body.

01/11/2025
Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Zinder 🇳🇪 Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na Zamani to Ya Ziyarar Cibiyar t...
01/11/2025

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Zinder 🇳🇪
Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na Zamani to Ya Ziyarar Cibiyar ta AL'IHSAN HERBALS MEDICINE 🌿 BORNO, KANO, ZINDER, NIAMEY, Muna da Manya Offisoshi a Wayannan Garuruwa masu Albarka,
Nigeria 🇳🇬 Niger 🇳🇪 Cameroon 🇨🇲 Chad 🇹🇩 Cote d'Ivoire 🇨🇮

Mun tanadi Ingattattun Magunguna Wayanda Aka Sarrafa Su cikin Ilimummukan Magungunan Gargajiya na Zamani.

Wannan Cibiya Ta kware Fannin Binciken Kowanne irin Magunguna, Sannan ta kware kan binciken Kowacce irin Cuta.

BORNO ADDRESS
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe , Maiduguri .
No.+2347088887779

KANO ADDRESS
Titin Zoo Road Jikin TAJ BANK & Zenith bank Daidai Kwanar Gidan Buhari, Musa Baba Plaza Office No.5&6, Kano
No. +234 9060603530

NIAMEY ADDRESS 🇳🇪
Yantala Bayan gidan Marigayi Priminister Hamma Amadou kusa da kasoua habouta tagui, Niamey
No. +22786700070

ZINDER ADDRESS 🇳🇪
Lungun Kofar Tasha ta Yamma Mai Kallon Maire Central, Damagaran.
No.+22799450777

Dr. Shuwa Al'ihsan

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Damagaran, Zinder 🇳🇪
01/11/2025

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Damagaran, Zinder 🇳🇪

28/10/2025

Koda (kidneys) su ne sassan jiki da ke tace datti da gubobi daga cikin jini, sannan su fitar da su ta fitsari.

Idan ba a kula da abinci ba, abubuwan da muke ci na iya lalata aikin koda a hankali har ta kai ga cutar koda (kidney disease).

Ga abincin da ya kamata a guje masa don kare lafiyar koda.

1. Gishiri Mai Yawa (Salt/Sodium).

• Shan gishiri da yawa yana ƙara hawan jini, wanda ke matsa wa koda aiki fiye da kima.

• AGuji amfani da kayan miya masu ɗauke da sinadarin sodium kamar Maggi cube da soy sauce sosai.

• A rage amfani da abinci da aka yi musu seasoning da yawa.

Shawara:

" A yi ƙoƙarin amfani da kayan ƙamshi na halitta kamar tafarnuwa, albasa, da daddawa maimakon gishiri mai yawa".

2. Nama Mai Kitse da Jajayen Nama

• Yawan cin nama mai kitse (kamar nama ja, kilishi, suya, tsiren nama) yana ƙara yawan sinadarin protein da cholesterol a jiki.

• Wannan yana iya haifar da toshewar hanyoyin jini da kuma rage aikin koda.

Shawara:

"A Rage cin nama ja, a fi amfani da kifi ko kaza ba tare da mai ba.

3. Abinci Mai Sanyi (Processed Foods & Fast Foods)

• Abincin gwangwani, snacks, noodles, da chips suna ɗauke da sinadarin sodium da sinadarai masu cutarwa.

• Su kan yi wa koda nauyi wajen tace gubobi.

Shawara:

" A fi yawaita son dafaffen abinci da sabbin abinci daga gida da kayan lambu".

4. Kayan Zaki da Abin Sha Mai Sugar

• Yawan sugar yana haifar da ciwon suga (diabetes), wanda shine babban dalilin lalacewar koda a duniya.

• AGuji shan lemukan kwalba, energy drinks, da kayan zaki masu sukari da yawa.

Shawara:

"A fi amfani da ruwan zafi, ruwa na 'lemon', ko zobo ba tare da sugar ba".

5. Abincin da ke da Potassium ko Phosphorus Mai Yawa

• Idan kodar tana da rauni, waɗannan abubuwan na iya taruwa a jiki su zama guba:

• Banana.

• Avocado.

• Kayan dairy (madara, cuku, yogurt).

• Kayan gwangwani da kifi na tin

Shawara:

" Tuntuɓi likita kafin cin waɗannan, musamman idan an ce ana da matsalar koda".

6. Shan Barasa da Magunguna ba bisa ka’ida ba

• Barasa yana lalata ƙwayoyin koda kai tsaye.

• Shan magunguna kamar painkillers (ibuprofen, diclofenac, aspirin) ba tare da umarnin likita ba na iya lalata koda sosai.

ABINCI MAI KYAU GA KODA:

✓ Ruwa mai tsafta.

✓ Kayan lambu da fruits masu potassium kaɗan (kamar apple da watermelon).

✓ Kifi ko kaza ba tare da kitse ba.

✓ Wake, dawa, da gero a cikin ma’auni.

SHAWARA:

• A sha ruwa isasshe (amma ba fiye da kima ba).

• A daina amfani da gishiri ko magani ba tare da shawarar likita ba.

• A dinga duba aikin koda a asibiti akai-akai musamman idan ana da ciwon suga ko hawan jini.

28/10/2025

Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na Zamani to Ya Ziyarar Cibiyar ta AL'IHSAN HERBALS MEDICINE 🌿 BORNO, KANO, ZINDER, NIAMEY, Muna da Manya Offisoshi a Wayannan Garuruwa masu Albarka,
Nigeria 🇳🇬 Niger 🇳🇪 Cameroon 🇨🇲 Chad 🇹🇩 Cote d'Ivoire 🇨🇮

Mun tanadi Ingattattun Magunguna Wayanda Aka Sarrafa Su cikin Ilimummukan Magungunan Gargajiya na Zamani.

Wannan Cibiya Ta kware Fannin Binciken Kowanne irin Magunguna, Sannan ta kware kan binciken Kowacce irin Cuta.

BORNO ADDRESS
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe , Maiduguri .
No.+2347088887779

KANO ADDRESS
Titin Zoo Road Jikin TAJ BANK & Zenith bank Daidai Kwanar Gidan Buhari, Musa Baba Plaza Office No.5&6, Kano
No. +234 9060603530

NIAMEY ADDRESS 🇳🇪
Yantala Bayan gidan Marigayi Priminister Hamma Amadou kusa da kasoua habouta tagui, Niamey
No. +22786700070

ZINDER ADDRESS 🇳🇪
Lungun Kofar Tasha ta Yamma Mai Kallon Maire Central, Damagaran.
No.+22799450777

Dr. Shuwa Al'ihsan

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 International 🌍
27/10/2025

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 International 🌍

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Nigeria 🇳🇬 Niger 🇳🇪  Cameroon 🇨🇲 Chad 🇹🇩 Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na...
27/10/2025

Al'ihsan herbals Medicine 🌿 Nigeria 🇳🇬 Niger 🇳🇪 Cameroon 🇨🇲 Chad 🇹🇩

Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na Zamani to Ya Ziyarar Cibiyar ta AL'IHSAN HERBALS MEDICINE 🌿 BORNO, KANO, ZINDER, NIAMEY, Muna da Manya Offisoshi a Wayannan Garuruwa masu Albarka,

Mun tanadi Ingattattun Magunguna Wayanda Aka Sarrafa Su cikin Ilimummukan Magungunan Gargajiya na Zamani.

Wannan Cibiya Ta kware Fannin Binciken Kowanne irin Magunguna, Sannan ta kware kan binciken Kowacce irin Cuta.

BORNO ADDRESS
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe , Maiduguri .

Borno +234 70 8888 7779
Kano +234 90 6060 3530
Niamey +227 86 70 00 70
Zinder +227 99 45 07 77

19/10/2025

Duk Mai Bukatar Ingattattun Magungunan Gargajiya na Zamani to Ya Ziyarar Cibiyar mu ta AL'IHSAN HERBALS MEDICINE 🌿 BORNO, KANO, ZINDER, NIAMEY, Muna da Manya Offisoshi a Wayannan Garuruwa masu Albarka,

Mun tanadi Ingattattun Magunguna Wayanda Aka Sarrafa Su cikin Ilimummukan Magungunan Gargajiya na Zamani.

Wannan Cibiya Ta kware Fannin Binciken Kowanne irin Magunguna, Sannan ta kware kan binciken Kowacce irin Cuta.

BORNO ADDRESS
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe , Maiduguri .

Borno +234 70 8888 7779
Kano +234 90 6060 3530
Niamey +227 86 70 00 70
Zinder +227 99 45 07 77

Dr. Shuwa Al'ihsan

Sabon Babban Side Boad Dinmu dake Birnin Maiduguri, Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan Zai iya Zuwa Babban Office di...
02/10/2025

Sabon Babban Side Boad Dinmu dake Birnin Maiduguri,

Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan Zai iya Zuwa Babban Office dinmu dake Birnin Maiduguri,

Mutanen Borno Burinku Ya Cika Domin Kun Dace, Domin Indai Maganin Gargajiya ne Wanda Ya samu Yasa Tsari Tamkar na Bature sai AL'IHSAN HERBALS MEDICINE 🌿.

🔴Address ....
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe, Maiduguri.
+234 7088887779

Sannan Cibiyar mu Tamkar (Clinic) ce Ta (Traditional Medicine), Saboda Wannan Cibiya ta Kware Kan binciken Kowacce irin Cuta, Sannan ta kware kan binciko kowanne irin Magungunan domin magance Cutukka masu tarun yawa.

Don Haka Duk Mai Bukatar Sanin Me yake damunsa ko magance Cututtukan da suke damunsa to yazo Wannan Asibitin namu na Gargajiya mai Suna AL'IHSAN HERBALS 🌿 MEDICINE .

Domin Samun Waraka
Kira ko Whatsapp
+234 7088887779

Address

No. 28 Musa Baba Plaza, Adjacent Gidan Buhari, Beside Taj Bank, Zoo Road
Kano

Telephone

+2349060603530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram