Al'ihsan Herbals Medicine

Al'ihsan Herbals Medicine Al'ihsan Herbals and Modern Traditional Medicine Ltd.

Cibiyar da Takware Fannin Binciken Kowacce irin Cuta, da Kuma Bincike akan Kowanne irin Magungunan Gargajiya na Zamani 🌿🌿🫒♻️💯

C.E.O of Dr. Shuwa Al'ihsan
10/05/2026

C.E.O of Dr. Shuwa Al'ihsan

Shin kasan Cewa Gonorrhoea, Hade da (UTI) Suna Iya Haddasa Infections na Koda🤏?

In kuna da Bukatar sani ko Shawara akan yadda zaku kare kanku,
To kuyi min magana ta Comment Section, inna samu mutum 30 masu son ayi musu bayi insha Allahu zan fito nayi muku video akai Dalla-dalla.

Kudyi Following din Wannan Page din samun Ingattacciyar Shawara a fannin lafiya.

KINA DA JINNUL ASHIQAmma kina kwanciya bacciBabu alwola babu addu.aBabu hayaki ko SHAFI To duk lokacin da kikagaKina yaw...
09/05/2026

KINA DA JINNUL ASHIQ

Amma kina kwanciya bacci
Babu alwola babu addu.a
Babu hayaki ko SHAFI

To duk lokacin da kikaga
Kina yawan ganin wani mutum
Wanda ba ki sanshi ba
Yana saduwa dake

To irin abunda kika gani a hoton nan
Ya isheki ishara domin kusan hakan ne yake faruwa akanki

Don haka ayi alwola ayi addu.a kafin bacci
Ba kawai azo ayita kallon video ko chart har ayi bacci ba

Idan kina da wani wanka ko shafi ko hayaki kidinga hadawa dasu
Insha Allahu za.a samu sassauci sosai.

Dr. Shuwa Al'ihsan

🥹Mace Takan Bari Ayi Zina Da'ita Akan Soyayya..  Mace takanyi zina saboda tanason namiji. Namiji yakanyi zina da mace sa...
08/05/2026

🥹Mace Takan Bari Ayi Zina Da'ita Akan Soyayya..

Mace takanyi zina saboda tanason namiji. Namiji yakanyi zina da mace saboda zinar yakeso

Zina shauqi ne ga namiji, amma wa mace shauqi ne dakuma soyayya

Kafin mace tabari kai zina da ita kusan dole sai tanada shauqinka dakuma soyayya, idan har aka bar bangaren wadanda s**a mai dashi sana'a da neman kudi

Zaiyi wuya kaga mace tabar wanda bataso yai zina da ita, sai dai idan karuwa ce

Yawanci maza s**an iya zina da mace koda basu son ta, shiyasa namiji zai iya hayan karuwa don kawai ya biya buqatarsa

Yanzu ya kamata ku fahimta :-

Namiji zai iya amfani da mace don ya biya buqatarsa, zai iya bata kudi sannan zai iya mata wasu daga cikin hidimar rayuwa duk dan kawai yai zina da ita ba soyayya ba!

Idan kinaso kigane shin namiji na sonki da gaske, karda ki bashi kanki kuma karda kibude masa kafa kome zai faru

Idan har ya banzantar dake sbda kinqi amince masa, to lallai zina yake sonki da ita bake yakeso ba..

Allah ya tsare mana imaninmu yakuma sa mu wanye lafiya

Inkayi Amfani da Treatment din nan cikin sati biyu (2) zaka warke daga sanyin Mara kowanne iri, Mai sanya....*Fitsari ma...
03/05/2026

Inkayi Amfani da Treatment din nan cikin sati biyu (2) zaka warke daga sanyin Mara kowanne iri, Mai sanya....

*Fitsari mai zafi
*Fitar farin ruga a gaba
*Kaikayin Gaba
*Rashin kuzari fannin iya
*Rikicewan al'ada
*Rashin Aihuwa
Mace ta dinga jinta Abushe

To da izinin Allah inkuka yi Amfani da wannan maganin namu zaku samu Lafiya,

Muna da Office a kano
Zoo Road junction din Gidan Buhari jikin taj bank Musa Baba Plaza Office No.5&6
No. +234 906 060 3530

Dr. Shuwa Al'ihsan
Dr Shuwa Alhikmah Natural Health

03/05/2026

Astagfirullah

Abin da ke faruwa idan “ruwa ya fashe” 👇💧 Menene Ruwan Ciki?• Ruwa ne da ke kewaye da jariri a mahaifa• Yana kare jariri...
19/04/2026

Abin da ke faruwa idan “ruwa ya fashe” 👇

💧 Menene Ruwan Ciki?
• Ruwa ne da ke kewaye da jariri a mahaifa
• Yana kare jariri kuma yana taimaka masa motsi
• Yana kiyaye zafin jiki mai kyau a cikin mahaifa

⏳ A Lokacin Ciki
• Jariri yana iyo kuma yana girma cikin aminci
• Ruwan yana taimakawa huhu da tsarin narkewar abinci su girma
• Yana hana matsin lamba a igiyar mahaifa (umbilical cord)

⚡ Lokacin da Ruwa Ya Fashe
• Jakar ruwan ciki ta fashe → ruwa ya fara fita
• Zai iya fitowa da yawa lokaci guda ko a hankali
• Alama ce cewa nakuda na gabatowa ko ya fara

🚨 Muhimman Alamomi
• Ruwa mai tsabta ko ɗan ruwan hoda
• Zubewa ba tare da tsayawa ba (ba kamar fitsari ba)
• A tuntubi likita ko asibiti nan da nan

Natural 🍵 💯
18/04/2026

Natural 🍵 💯

Inka hada kayi Amfani dashi ka bani amsa, Domin Samun Ingattattun Magungunan da Shawarwari, kayi Following din mu

In kana Maganin mu na cibiyar Al'ihsan Herbals Medicine

Kayi mana Magana ta WhatsApp +234 9037229444

🍵💯
17/04/2026

🍵💯

Alhamdulillah cikin Ikon Allah mun kammala Bada Magunguna a Cikin Jahar Jigawa.   Kuma Al'umma Sun ji dadi Sosai, Mafi y...
16/04/2026

Alhamdulillah cikin Ikon Allah mun kammala Bada Magunguna a Cikin Jahar Jigawa.

Kuma Al'umma Sun ji dadi Sosai, Mafi yawan Mutanen da S**a zo karban maganin kazo 4% Masu Masu Matsalar kwakwalwa ne, kuma dayawa daga cikin su, sun dawo sun fara mana bayani sun fara samun sauki Masha Allah

Kaso 3% kuma masu Matsalar iska ne (Jinnu) Kuma suma masha Allha, dayawa daga ciki sun dawo sun fara bayani sun samu sauki sosai

Sauran kaso ukun 3% shi kuma fannin Matsalar Sanyi mara ne yake damun su da matsalolin fannin iyali, Suma kuma Alhamdulillah wasu daga cikin su Sun fara dawo suna bayanin nasaran da s**a samu bayan sun yi Amfani da magungunan,

Don haka muna kara godewa Allah da yayi mana Ni'imar binciken Kowacce irin Cuta, da kuma Kowanne magani da Al'umma suke Amfani dashi suna samun Sauki 🍵💯.

Dr. Shuwa Al'ihsan

Cibiyar Al'ihsan Herbals Medicine at Jigawa State Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan  kayi magana zaka samu Maganin ...
14/04/2026

Cibiyar Al'ihsan Herbals Medicine at Jigawa State

Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan kayi magana zaka samu Maganin da zai magance maka duk Matsalar da Take damunka da Izinin Allah 💯

Call 📞/Whatsapp
+234 906 060 3530

14/04/2026

Ingattattun Magunguna daga Cibiyar Al'ihsan Herbals Medicine duk Mai Bukatar maganin Wata rashin lafiya to Yaziyarci Office mafi kusa dashi dake Nigeria 🇳🇬 ko Jamhuriyar niger 🇳🇪

🛑Kano
Zoo Road Jikin TAJ BANK Musa Baba Plaza Office No.5&6 Kano.
0906 060 3530

🛑Borno
Costom Area Margi layin Kusa da Dogon Masallaci kafin a karasa Kwanar Yobe, Maiduguri.
+234 708 8887 779

🛑Yobe
Nayi nawa by pass Daidai junction din makabarta,Damaturu.
+234 906 3227 740

Nguru
Near FMC Nguru Machina Road Nguru,NGURU.
+234 802 6866 663.

🛑Niamey
Riyad plaque Avocat kussada station babati, Niamey.
+227 86 70 00 70

🛑Zinder
Share Zamna Kwanar Masallacin Alhaji Mamman Mai Zare, Damagaran.
+227 89 22 03 88

🛑Zinder
Kofar Tasha ta Yamma Mai Kallon Maire Central, Damagaran.
+227 99 45 07 77

🛑Agadez
Kusa da Likita D.K.O Bayan Ecole Dagamnent (3), Agadez.
+227 99 07 37 07

Dr. Shuwa Al'ihsan
, fans Al'ihsan Herbals Medicine

Address

No. 28 Musa Baba Plaza, Adjacent Gidan Buhari, Beside Taj Bank, Zoo Road
Kano

Telephone

+2349060603530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ihsan Herbals Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al'ihsan Herbals Medicine:

Share