21/04/2022
EH-CAM Spagyric Clinic
Shin ko munsancewa ciwon Ulcer na iya zama mafarin ciwon dajin cikin jiki ? Idan kana Ulcer mai alaqa da jin ciwo bayan cin abinci, da jin cushewar ciki bayan cin abinci da kumburin ciki bayan cin abinic, kumewar ciki bayan cin abinci, rashin narkewar abinci, yawan yin bayan gida mai tauri da makantansu duk wannan zai zama matsala idan ba'a dauki matakin hana cigaban ciwonba,
cibiyarmu ta tanadi mafita acikin sauki don taimakawa masu irin wannan dare da basu kulawa ta musamman don riga kafi daga ciwon dajin cikin jiki.
Ka iya tambaya don neman karin bayani
Akan hakan ta Numbar waya. 08024800900.