Maza, Lafiya Jari

Maza, Lafiya Jari Natural herbal solution for men no side effects. Yana baiwa maza damar dadewa yayin jimai ba tare da yin inzali da wuri ba

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA✅"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba""MAHADIN MAGANIN GASU KAMA...
25/10/2024

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA✅

"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba"

"MAHADIN MAGANIN GASU KAMAR HAKA"

"1' Ruwa Lita Biyu 2 kada kasa Kasa da haka'

"2' Na Mijin Goro Guda 7' Kada ya Gaza haka'

"3' Tafarnuwa Kwallo uku Curi uku'

"4' Citta Guda 7 Kuma Danya'

"5' Lemon Tsami Gudu Uku 3'

"6' Garin Kanun Fari Rabin Cokali Rabin Koshiya'

"6' Garin Habbatus-sauda Rabin Cokali' Rabin Koshiya"

'Idan Komai Ya Samu Sai A nemo Tukunya A Wanke ta fes Sai A zuba Ruwan Lita biyu A Bare Tafannuwar a Bare danyar cittar da namijin Goro a zuba Karin Kanun Fari Rabin Cokalin Sannan A Matsa Lemon Tsamin Aciki Sai A tafasa shi' idan ya Tafasa A Tace shi da Rariya ko Wani Abin Tacewa haka' A zuba A kwano ko Yar Karamar Jarka'' Kullum da Safe idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofin Shayi Hakanan da yamma idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofi"

"AMFANIN WANNAN MAGANIN SHINE KAMAR HAKA"

'1' Yana Wanke Marar Da Namiji

'2' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kai Kayin Jiki

'3' Yana Warkar da Sanyi Maisa Yawan Kawowa A Wajen Saduwa"

'4' Yana Warkar Da Sanyi Mai yawan sanya Ciwon Baya"

'5' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kuraje A Gaban da Namiji'

'6' Yana Maganin Sanyi Mai Fitar da Farin Ruwa dama Wasu nau'ika Sanyi daban Daban Insha' Allah zaka Samu Waraka Akan Wannan' Fisabilillah"

WhatsApp Group Invite

25/10/2024

YAJI DAKAN MAZA
Mai taɓarya.

Wannan yaji an haɗa shi ne da zallar magungunan gargajiya domin magance matsalolin maza da mata, kamar

1- Karancin ruwan maniyyi ga namiji.
2-Saurin kawowa yayin saduwa.
3-Rashin karfin gaba.
4-Rashin sha'awa ga maza da mata.
5-Yana magance tattarewar gaban namiji.
6-Yana magance matsalar mataccen maniyyi.
A wani 6angaren kuma mata ma suna iya amfani da shi, domin yana dauke da sinadaran da ke
★Kara ni'ima da kuma
★Maganin cututtukan sanyi.
★Yana maganin fitar farin ruwa ga mace.

Abubuwan da aka haɗa maganin

1- Baƙin kajiji.
2- Jan kajiji.
3- Habbatus barƙa
4- Habbur rashad.
5- Citta aho.
6- Citta mai kwaya.
7- Kanumfari.
8- Fasakwari.
9- Kwalla.
10- Girfa
11- Masoro.
12- Barkon ɗan izala.
13- Baƙin gagai.
14- Jan gagai.
15- Busasshen muruci.
16- Karya garma.
17- Farin mauro.
18- Ɗan bashanana.
17- Ƴaƴan tsidau.
18- Furen zuma.
19- Kimba.
18- Garin wurshi.
19- Farin magani.
20- Saiwar zogale.
21- Saiwar kuka.
Da dai sauransu.

YADDA AKE AMFANI DA SHI.

Ana zubawa a shayi ba madara ko a ci da nama ko kuma a zuba a dukkan wani abinci da ake da yaj

Address

Gwammaja
Kano

Telephone

88039789554

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maza, Lafiya Jari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram