Sirrin Huasa Novels

Sirrin Huasa Novels Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Huasa Novels, Marriage Therapist, Kano.
(1)

Duk lokacin da na tuna da kai, zuciyata tana bugawa da sauri. Kai ne mafarkina, kai ne gaskiyata.”
13/04/2026

Duk lokacin da na tuna da kai, zuciyata tana bugawa da sauri. Kai ne mafarkina, kai ne gaskiyata.”

Fa’idodi ga mata 1. Ƙara ƙarfi da kuzariDabino (dates) da kwakwa suna ba jiki kuzari musamman ga mata masu aiki da yawa....
13/04/2026

Fa’idodi ga mata
1. Ƙara ƙarfi da kuzari
Dabino (dates) da kwakwa suna ba jiki kuzari musamman ga mata masu aiki da yawa.
2. Ƙara jini a jiki
zogale na taimakawa ƙara haemoglobin, yana da kyau ga mata masu ƙarancin jini.
3. Inganta lafiyar mahaifa
Black seed (Habbatus sauda) da cloves suna taimakawa tsabtace ciki da lafiyar mahaifa.
4. Daidaaita hormones
Haɗin zogale , dabino da black seed na taimakawa wajen daidaita hormones ga mata.
5. Ƙara nono ga masu shayarwa
Kwakwa da zogale na taimakawa wajen ƙara nono.
6. Ƙarfafa garkuwar jiki
Cloves da black seed suna yaƙar cututtuka.
7. Inganta fata da gashi
Wannan haɗin na taimakawa fata ta yi sheƙi da gashi ya ƙaru.

Yadda ake yin gumbar

Kayan haɗi:
• Dabino (dates) – kofi 1 (a cire ƙashi)
• Garin kwakwa – kofi ½
• zogale – cokali 1–2
• Garin cloves – ƙaramin cokali ½
• Black seed (Habbatus sauda) – cokali 1 (a markada ko a nika)
• Zuma (idan ana so) – cokali 1–2

Hanyar haɗawa:
1. A jika dabino a ruwan ɗumi na minti 5 idan ya yi ƙauri.
2. A markada dabino har ya zama laushi.
3. A zuba garin kwakwa, moringa powder, garin cloves da black seed.
4. A gauraya sosai har ya hade.
5. Idan bai manne ba, a ƙara zuma kaɗan.
6. A ɗauki kaɗan-kaɗan a murɗa su su zama ƙwallo.
7. A ajiye a firinji na minti 30 kafin ci.

Yadda ake amfani
• A ci ƙwallo 1–2 a rana
• Mafi kyau a ci da safe ko bayan gajiya
• Ya dace da mata, musamman masu shayarwa da masu ƙarancin jini

AMARYA TA Idan da ke a duniyar nan na tabbata annuri zai rinjayi kunci,farin ciki zai rinjayi damuwa,fuskar ki ka dai id...
13/04/2026

AMARYA TA

Idan da ke a duniyar nan na tabbata annuri zai rinjayi kunci,farin ciki zai rinjayi damuwa,fuskar ki ka dai idan na kalla wuni guda na ke shafewa cikin walwala.

Ke tawace a nan duniya har ma da lahira Insha,allah,Rayuwa da ke ya fi dukkan abun dadi dadi.

Ina kaunar ki kuma ina kaunar duk wanda ke kaunar ki🥰

🌹 Ba wai ina sonka bane kawai… ina rayuwa ne da soyayyarka a zuciyata kullum.
13/04/2026

🌹 Ba wai ina sonka bane kawai… ina rayuwa ne da soyayyarka a zuciyata kullum.

12/04/2026

Farillan Sallah Guda 15
1. Shigar lokaci
2. Tsarki
3. Niyya
4. Kabbarar harama
5. Tsayuwa domin kabbarar harama
6. Karatun fatiha
7. Tsayuwan domin karatun fatiha
8. Yin ruku u
9. Dagowa daga ruku u
10. Yin sujjada
11. Dagowa daga sujjada
12. Zama na biyu
13. Dai Dai tuwa
14. Nutsuwa
15. Sallama

kanwata sarauniyar mata💕masoyiyata ❤️tamkar zinariya dafatan kina lafiya 🥰? Ina yi miki fatan fara wanann ranar cikin ni...
12/04/2026

kanwata sarauniyar mata💕masoyiyata ❤️tamkar zinariya dafatan kina lafiya 🥰? Ina yi miki fatan fara wanann ranar cikin nishadi da koshin lafiya fiye da yadda kikayi jiya 🥰haka zalika ta gobe zatafi ta yau 💕zuciya ta na ambatar sunanki kina raena abar qauna ❤️Hakika kin kai abar so ga wanda yasan so bazai so yarasa irin ki arayuwa ba kamar yadda nakejin soyayyarki cikin raena 💕
sai anjima ma bana sonta inaga kamar kalmar rabuwa 💔😢bana tunanin zuciyata zata iya rayuwa cikin farin ciki a inda babu ke duk ranar da zuciyata motsinki b to daga lokacin babu abunda zai kara saita tunanina inba kasancewa tareda ke ba kaunarki nake da babu iyaka zan rayu dake cikin dadi ko wuya indai kin bani daman hakan

💕 Bansan yaushe na fara sonka haka ba… amma na san zuciyata ta zabe ka ne har abada. ❤️
12/04/2026

💕 Bansan yaushe na fara sonka haka ba… amma na san zuciyata ta zabe ka ne har abada. ❤️

The night Ni mutum ne kamar kowa kuma mutum ba,a iya raba shi da kuskure,tabbas ni ma a rayuwa ta na yi kuskure Sam abun...
12/04/2026

The night

Ni mutum ne kamar kowa kuma mutum ba,a iya raba shi da kuskure,tabbas ni ma a rayuwa ta na yi kuskure Sam abun da na yi a gare ki bai dace ba,na fahimci haka bayan na zauna na yi dogon nazari da tunani,kawai na biye ma zuciya ta ne.

Ina mai baki hakuri da dukkan zuciya ta ki yi yafiya a gare ni ba zan sake ba ina mai baki tabbacin hakan😒

Daga karshe ina mai sake jaddada kauna ta a gare ki,tabbas rayuwa za ta yi tsanani a gare ni matukar babu ke a cikin ta.

12/04/2026

💖 Habeeby na, jiya nayi mafarki… ni da kai mun shiga lambun soyayya, kana rike da hannuna kamar bazaka taba sakina ba… na ji kamar na samu duniya baki daya a tare da kai. 🥰🌹

12/04/2026
🌹 Ke ce natsuwata, ke ce farin cikina… idan ina tare da ke, duniya gaba daya tana zama kamar aljanna. 😍
12/04/2026

🌹 Ke ce natsuwata, ke ce farin cikina… idan ina tare da ke, duniya gaba daya tana zama kamar aljanna. 😍

Banjin cewa akwai wacce tafiki azuciyata duk da wani time ɗin idanuwana kanyi kokarin ruɗata d yaudara idan naga wata ma...
12/04/2026

Banjin cewa akwai wacce tafiki azuciyata duk da wani time ɗin idanuwana kanyi kokarin ruɗata d yaudara idan naga wata mace bake b Amman idan natuna kece k**e sona❤️‍🩹 badon wani abu nawa b ❤️‍🩹💯sannan duk sanda nake cikin damuwa ko bakinciki kece silar maganin damuwata ☺️☺️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Huasa Novels posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share