12/02/2026
🌿 1. Tafarnuwa (Garlic)
🎥 “Dalilai 7 da yasa ya kamata ka fara cin tafarnuwa yau”
Muhimman Abubuwan Da Zaka samu
Taimakawa rage hawan jini
Ƙarfafa garkuwar jiki (immunity)
Taimaka wa masu ciwon sanyi da mura.
Rage yawan cholesterol
Taimakawa narkewar abinci
Yana da sinadarin “antioxidant”
Taimakawa wajen tsaftace jini