Salsabil Manba'ud Du'a

Salsabil Manba'ud Du'a Wannan shafin an budeshi ne domin Mata da Maza surinka kulawa da kansu ta hanyar Magungunan Islamic

10/07/2023
19/06/2023

Saukar Al'qur'ani a zamzam dn samun biyan bukatu ko rashin lfy, mai bukata ya kira 08066425621 muna aikwa ko ina

04/02/2023

Wani mutum ya yanke jiki ya fadi ya mutu a bankin jihar Delta

Wani kwastoman banki ya fadi ya mutu bayan ya tsaya a kan layi na tsawon sa'o'i a wani banki da ke Agbor a jihar Delta.

Kamar yadda jaridar Tribune ta ruwaito a ranar Juma’a, mutumin da har yanzu ba a bayyana sunan sa ba ya mutu ne bayan ya shafe sa’o’i yana jiran layin karbar katinsa na ATM a bankin da ke karamar hukumar Ika ta Kudu a jihar Delta.

Da yake tabbatar da mutuwarsa, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Bright Edafe, ya ce, “Ba yana kokarin cire kudi bane, ya zo karbar katin ATM dinsa ne".

Jaridar Punch

04/02/2023
🤣🤣🤣Ameen
04/02/2023

🤣🤣🤣Ameen

An yi Sadaki da Buhun Barkono biyu saboda babu CASH. Allah ya bada zaman lafiya da zuriya ɗayyiba.👏

Address

Dorayi Karama Sheik Jafar Road Gidan Dakali
Kano

Telephone

08066425621

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salsabil Manba'ud Du'a posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Salsabil Manba'ud Du'a:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category