Abdul Hadi

Abdul Hadi 🌙 “Ilimi shine haske ✨ Sunnah ita ce hanya 🕌”

11/05/2026

Ga wasu hanyoyin (6)
da mutum zai bi don gyara zuciyarsa ta zamo mai son Allah da yi masa biyayya
👇👇👇

KU BAR MALAM YA SHA SOYAYYAWani bidiyo na Shugaban kungiyar Izala na duniya Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da matarsa ya...
11/05/2026

KU BAR MALAM YA SHA SOYAYYA

Wani bidiyo na Shugaban kungiyar Izala na duniya Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da matarsa yana ta yaduwa

Nima na ga bidiyon, a Kasar Turai ne Malam yayi bidiyon tare da matarsa suna tafiya suna shakatawa irin na masoya

Kuma bidiyon da alama an dauka tare da sanin Malam, sai dai zai iya kasancewa ba tare da sanin Malam aka saki bidiyon a media ba

Babu wani abin aibi a cikin bidiyon Malam da Matarsa, inda zai iya zama kuskure shine fitar da bidiyon da akayi a media, kuma idan ya kasance da sanin Malam aka saki bidiyon a media, to wannan kuskure ne

Misali da ni, yadda nake da tsananin kishin matata, ba zan iya bari media ta ga fuskar kyakkyawar matata ba, sai idan ta k**a dole

kafin wani ya fadi kalma marar dadi akan Malam ya k**ata ya bincika shin da sanin Malam aka saki bidiyon a media?
Bayan wannan babu wani laifi don Malam ya sa an masa bidiyo da matarsa ya adana abinsa

Kuma don kana Malami ba hakan yana nufin an haramta maka yin soyayya da fita shakatawa da Matarka ba

Ku kyale Malam ya sha soyayya don Allah, sannan masu yada bidiyon ku ji tsoron Allah ku dena yadawa

Muna fata Allah Ya kara wa Malam lafiya da imani

08/05/2026

Idan ka wayi gari lafiya kace: ALHAMDULILLAH.

Barka da safiya

22/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jamila Abubakar, Samira Balla, Rabbilu Abdullahi, Jamilu Yusuf, Abdourahamane Hamza Abou, Husaine Bello Tambajam, Daniel Atiatorme, Maman Faruq, Aisha Ummy, Sunusi Mercy Abban Sudes, Attahiru B***e, Olowookere Bosede Morenikeji, Muhamd Auwal A Salisu, Aliyu Yusuf Jibga, Saidu Buba, Musa Hamman, Yacoub Mohamed, Batira Yau, Aisha Muhammad, Mukhtar Usman, Na'ima Yahaya, Sojan Ma'aiki, Mannir Nuhu, Babangida Lawal, Maman Khadija, Musa Bashir Kul Kul, Fatima Zarah, Sahal Val, Mamman Aisma, Lkilima Sulaima, Mhd Ali Issa Abdu, Abdou Mahamadou Sabon Kalgo, Suwaibal Asalamiyya Gy, Habiba Mohammad, Atiku Abubakar, Habiba Umar, Abubakar S Ladan, Eesha Shams, Jamilu Moh'd, Taheer Binsalman, Asamau Ibrahim, Baye Baye, Junaidu Sani Tabkinkazai, Salisu San, Abba Ibrahim Musa Zuga, Rufai Glmba, Bala Yusuf, Nüsaiba Muhammad, Hafizu Hafizusale, Salisu Ismail Usman

SALLAR DARE 2️⃣8️⃣Mu dage mu yaƙi kasala, mu rinjayi bacci, mu tashi domin neman kusanci ga Allah. Domin duk wanda ya sa...
19/04/2026

SALLAR DARE 2️⃣8️⃣

Mu dage mu yaƙi kasala, mu rinjayi bacci, mu tashi domin neman kusanci ga Allah. Domin duk wanda ya san darajar tsayuwa cikin dare, ba zai bari barci ya hana shi ba.
Allah Ya sanya mu cikin bayinSa na kwarai, masu tashi cikin dare domin ibada, masu tsayuwa da hawaye suna neman yardarSa.
Allah Ya ba mu ikon kiyaye Sallar Dare.

Bintu Abdurrahman 🌸.

18/04/2026

DUK BUKATAR DA KAKE DA ITA… KA RIƘE WANNAN ADDU’A 👇👇👇

18/04/2026

in kaga Mutum yana bidia bai Kalli sunna bane

Shaik Ahmad tijjani
hafizahullahu 🥰

17/04/2026

Annabin rahama, manzon tsira, madubin gaskiya, farin jakada, Annabi Muhammad ﷺ 🤍
Allahumma salli ala Sayyidina Muhammad 🤲

14/04/2026

Alamomin nan suna nuna Allah yana fushi da kai
👇

Address

Sebore
Kano
MUBINORTH

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul Hadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category