Psych Mind Hausa

Psych Mind Hausa Psych Mind Hausa is a platform that shares educational and relatable content about mental health.

27/12/2025
*BARKA DA ZUWA PSYCH MIND HAUSA!*Assalamu Alaikum! πŸ‘‹  Muna maraba da ku zuwa *Psych Mind Hausa* β€” wuri na musamman da ke...
21/12/2025

*BARKA DA ZUWA PSYCH MIND HAUSA!*

Assalamu Alaikum! πŸ‘‹
Muna maraba da ku zuwa *Psych Mind Hausa* β€” wuri na musamman da ke kawo ilimi mai zurfi game da *lafiyar hankali, halayyar Ι—an adam, da fahimtar juna*, cikin harshen Hausa.

Mun bude wannan shafi ne domin:
βœ… Yada ilimi kan cututtukan kwakwalwa
βœ… Rage tsoro da kunya game da mental health
βœ… Karfafa gwiwar juna
βœ… Samar da mafita cikin harshen da muke fahimta

Za mu raba labarai, shawarwari, faΙ—akarwa da bidiyo masu ilmantarwa β€” domin lafiyar kwakwalwa na da muhimmanci kamar lafiyar jiki.

*Ku kasance tare da mu! Ku yi Like, Share da Comment!*
Idan kana da tambaya ko shawara, kada ka ji kunya.



.

Address

Kano State, Kiru Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Psych Mind Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram