20/02/2024
Canjin Yanayi na Sanyi, Zafi, Iska da Ruwa Nada Tasiri a Bangaren Yada Matsala ko Cuta Tsakanin Al'umma.
Ya Kamata Magidanta da Sauran Bayin Allah su Fahimci Ire iren wadannan Lokutan da ire iren Cutukan Dake A Tasiri a Wadannan Lokutan ta Yanda za a Samu Damar Kaucewa ko Kare Kai Daga Kamuwa da Mafi Yawan Cutuka Masu Yaduwa.
Barkanmu Yamma Members