Aljama'atu Islamic Medicine Centre

Aljama'atu Islamic Medicine Centre Wannan shafine dayake kunshe da da magunguna abubuwa damama bisa nazarin musulunci.

15/11/2024
24/06/2024

Jama'a muna sanar da ku cewa muda bada magani ga wanda yake fama da cutar sanyi da nacikin kashi ko jijiya ka jiki to ya tuntubemu ta wannan shafi ina mai fama ciwon jinnu mai hana haifuwa hana aure hana kwonciyar aure mai sa mummunan mafarki mai hana gane karatu da izinin Allah za kasamu magani

24/06/2024

Assalamu alaikum barka safiya da fatan kuna lafiya

Da Sunan Allah Mai Rahama Da Jinkai.... Sallama ta dawwama ga Annabi(s) da Iyalansa tsarkaka hada da Sahabbansa nagartat...
14/04/2022

Da Sunan Allah Mai Rahama Da Jinkai.... Sallama ta dawwama ga Annabi(s) da Iyalansa tsarkaka hada da Sahabbansa nagartattu.

Da izinin Allah wannan shafi tamu cibiyace na neman waraka, daga cututtuka da dama bisa nazarin magunguna a mahangar Islama. Allah shine mai warkarwa amma Allah kan baka wani ijabane sakamakon kazarkazar awasu abubuwa don neman dacewa. Allah yadatar damu baki daya. A wannan shafi muna dauke da magunguna da yashafi, Rashin Haifuwa, Jinni, Gyaran Gida Maza da Mata, da abubuwa masu yawa. Dasannu zaku cigaba da samun mu a wannan shafi, cikin baiwar Ubangiji, shagonmu na nan a cikin garin Katsina... Zamu bada lambar tuntuba daga baya. Mungode.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aljama'atu Islamic Medicine Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share