
11/03/2025
Muna kira ga iyaye Suja kunne ya'yansu kan ficewa daga jam'iyyar A.P.C inji Fadar Shugaban ƙasa Bola Tinubu ta gargaɗi iyaye
iyaye kuja Kunne ya'yanku daga ficewa daga jam'iyyar Apc zuwa wata jam'iyyar mąkirci ne kawai na ruguza kasar nan ku kara wa Gwamnati Uzurin Shekara Uku
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana Haɗari dake tattare da fita daga jam'iyyar Apc zuwa wata jam'iyyar, hádarin shiga sabuwar jam'iyya Sannan bayyana irin gagarumin ci gaban da gwamnatin tarayya ta samar tare da yin kira da a yi hakuri da gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Tinubu zuwa nan da shekara Uku abubuwa za su daidaita,
Mu yi wa kanmu fada, mu yiwa yaranmu, da iyalanmu fada cewa babu Wani ga komawa Wata jam'iyyar makirci ne kawai na ruguza kasar nan.
“Kafin ka ce gwamnati ba ta da kyau ko bata aiki, a bar ta ta yi shekaru uku, akalla. Rigakafin ya fi magani. Ba za mu yi asarar rayuka ba. Kowa ta gargadi ‘ya’yanta.”
Masu karatu menene ra'ayinku ?