 
                                                                                                    22/12/2024
                                            الحمدلله الذي قدرنا بكتم هذه البرنامج من فصل الثاني إلى فصول آخر نسألله ان يساعدنا بهذا البرنامج لكي نستمرار من باقية الفصول.
Alhamdu lillah,Allah mun godemaka dakabamu damar kammala wannan mataki!
Ya Allah yasanya mana albarka acikin abunda muka koya dawanda zamu koya anangaba Allah kabamu damar  cigaba.ina kuma mika sakon godiya ga malaman mu Allah yasakamasu da mafificin alkhairi! Dan'uwana shawarace gareka kayi gumurzu kuma kazama Dan gwagwarmaya arayuwa Dan kasamu wani ilmi ko fasahar sana'a ko Neman kudi,Amma karka kuskura kabari talauci yayimaka barazana ga rayuwarka wallahi zakazamto Abun tausayi ga duniya,Musamman bangaren ilimi kabauta masa bakinrai bakinfama domin cimma wani mataki ko wani abuda kakeso ka cimmawa wallahi idan kaihakan dasannu Allah zai taimakeka,karka kuskura katsaya tunanin mukeda fada ko zamubada cin hanci wada suke cema (alkhairin office) hm kawai daddage ka roki Allah kawai!                                        
 
                                                                                                     
                                                                                                     
                                         
   
   
   
   
     
   
   
  