11/09/2022
Al ummar wannan shafi Mai albarka k**ar yadda mukayi alkawarin zamu ciga ba maku da bayanai kan Inda muka tsaya, munyi maku bayani akan ulcer da abubuwan dake kawosu,
To yau insha Allah zamuyi maku bayani akan abubuwan da Mai CUTAR ulcer yak**ata ya kiyaye don ingan cin lafiyarsa, sabida CUTAR ulcer tanada matukar wahalarwa idan mutum Bai kiyayeba,
ABUBUWAN DA MAI CUTAR Ulcer YAKAMATA YA KIYAYE DON KuLA DA LAFIYARSA
(1) yak**ata Mai ulcer ya kiyaye zama dayinwa ko Kuma daukan tsawon lokaci baka karya ba, yin haka zai iya tada maka da ulcer
(2) sannan baabukatar Mai ulcer yaringa cin abinci Mai yaji/ barkono
(3)Mai ulcer yakiyaye Shan wani abinsha Mai tsami
(4) Mai ulcer yakiyaye yawan Shan Koko ko Kuma kunu, Shima yakan iya tada maka da ulcer
(5) cin wani abinci Mai yawan Mai ko soyaiyayen abu k**ar nama, ko maka mancin haka
Insha Allah zamu cigaba dakawo maku bayanai akan wannan Lalura, lokaci naga ba zamu gaya maku magun guna Wanda Zaku iya hadawa da kanku , don Kula da lafiyarku, gurinmu ako dayaushe mu inganta lafiyarmu ,
Don neman magani hadade agurinmu Zaku iya kiranmu
Ta wannan number 07061099749
Whatsapp number 08092954915
Kada Kumanta da like
Ko sharing