Haske Islamic Medicine

Haske Islamic Medicine Dukkan cutar da Allah ya saukar tana da magani don haka a kula da lafiya domin itace uwar jiki.

02/02/2026

IDAN KANA DA MATSALAR KARANCIN S***M KO TSINKEWAR SHI KO RASHIN ZILLON SHI N5000 👇👇👇👇👇

TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!! Ciniyar magunguna ta Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store Kawo kaduna Nigeria Tana sa...
29/01/2026

TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!

Ciniyar magunguna ta Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store Kawo kaduna Nigeria Tana sanar daku Cewa Tayi Discount na wasu magunguna da take siyarwa Domin saukaka ma al'ummar Annabi Muhammadu (s.a.w).

Ga jerin magunguna da Tayi Discount Kamar haka;

1. Maganin Infection 4 litter Gallon Daga 7000 ya koma 5,500

2. Maganin Matsalolin koda 4 litter Gallon Daga 10,000 ya koma 8000

3. Maganin Hepatitis B and C na watanni uku Daga 35,000 zuwa 30,000

4. S***m booster N5000

5. Maganin matsalolin bayan Istimna'i N8000 na gari.

6. Maganin ulcer Mai zuma litter Daya N15,000 yanzun N12,000.

Wanda Ya siya maganin shine zai Biya Kudin waybill zuwa inda za'a tura mashi.

Zaku iya samun Muna a No, 30 Kudansa By Masanawa Road Kawo kaduna ko a kira/Sakon Whatsapp +2348037624598

NEMAN TAIMAKO – SADAKATUL JARIYAKhairul Ummah Foundation and Services na kiran ’yan’uwa Musulmi da su taimaka domin siya...
04/01/2026

NEMAN TAIMAKO – SADAKATUL JARIYA

Khairul Ummah Foundation and Services na kiran ’yan’uwa Musulmi da su taimaka domin siyan Solar System ga Masallacin JIBWS MUS’AB BN UMAIR MASJID, dake No. 1 Karama Road, Mangwaron Agwai, Malalin Gabas, Igabi LGA, Kaduna.

Manufa: Samar da ingantacciyar wuta domin Sallah, Tafsirin Azumin Ramadan, Karatun Al-Qur’ani da sauran ibadu.

Adadin kuɗi ₦535,500.00

Ko kuma wanda Allah Ya h**e masa, zai iya zuwa ya sanya Solar ɗin gaba ɗaya a matsayin Sadakatul Jariya Fisabilillah.

Domin Allah (s.w.a) yana Cewa a ciki suratul Baqara aya ta 261

“Misalin waɗanda suke ciyar da dukiyarsu saboda neman yardar Allah, kamar hatsi ne da ya tsiro ya fitar da zarraki bakwai, a kowace zara akwai hatsi ɗari.”

Haka Hadisin Manzon Allah (s.a.w) Shima Yana cewa “Idan ɗan Adam ya mutu, aikinsa yana yankewa sai abubuwa uku: Sadakatul Jariya, ilimi mai amfani, ko ɗa nagari da ke masa addu’a.” (Muslim)

ACCOUNT DETAILS

Bank: Moniepoint

Account Name: Khairul Ummah Foundation Services

Account Number: 6458095114

Ƙarin bayani: 08037624598

Allah Ya karɓi wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya, Ya saka wa duk mai taimako da alheri mai yawa a duniya da Lahira. Ameen.

MUNFARA SAMUN TAIMAKON NAIRA DUBU HAMSIN N50,000 ALLAH YASA SANADIYAR SHIGA ALJANNAH CE AMEEN.

MAGANI NA MUSAMMAN GA MASU FAMA DA MATSALOLIN ISTIMNA’I Shin kana fama da ɗaya daga cikin wadannan bayan yawan istimna’i...
04/12/2025

MAGANI NA MUSAMMAN GA MASU FAMA DA MATSALOLIN ISTIMNA’I

Shin kana fama da ɗaya daga cikin wadannan bayan yawan istimna’i?

Gajiyar jiki da raunin kuzari?

Rashin natsuwa ko yawan mantuwa?

Jin kasala ko rashin ƙwarin gwiwa?

Rashin ƙarfin jiki da ƙarancin kuzari wajen yau da kullum?

Muna da ingantaccen maganin gargajiya da aka haɗa domin taimakawa wajen:

✔️ Ƙarfafa jijiyoyi da tsarin jiki
✔️ Mayar da kuzari ga maza
✔️ Inganta lafiyar kwakwalwa da natsuwa
✔️ Rage sakamakon damuwa da raunana jiki da ke biyo bayan yawan istimna’i

100% na gargajiya — babu sinadaran cutarwa
Amintacce idan an bi ka’ida.

Abin da kake buƙata domin dawo da kuzari da ƙarfi na maza.

Tuntube mu yanzu: WhatsApp ko kira 08037624598

04/12/2025

Amfanin Ruman

Sciatica ba cutar Sanyi Bace ko kasha maganin Matsalolin Sanyi ba zai taimaka da Komai ba.Shin ya alamomin Cutar suke ne...
21/10/2025

Sciatica ba cutar Sanyi Bace ko kasha maganin Matsalolin Sanyi ba zai taimaka da Komai ba.
Shin ya alamomin Cutar suke ne ma?

Gasu kamar haka:

1. Zafi mai tsanani daga baya zuwa ƙafa

2. Jin ƙaiƙayi, sanyi, ko tsamin ƙafa

3. Raunin ƙafa ko gwiwa bi ma'ana Kaji kasusuwan ka Sunyi rauni Suna yawan Ciwo.

3. Jin Zafi idan mutum ya zauna ko yana tsaye na dogon lokaci.

Su waye yafi kamawa?

Wanda s**afi kamuwa sune kamar haka;

1. Mutanen da s**a haura shekaru 30 zuwa sama

Tsofaffi ko manya suna kamuwa saboda ƙashin baya da jijiyoyi sun fara rauni ko tsufa.

2. Masu sana'ar zama ko rashin motsa jiki sosai duk mutumin da ke zama a kujeru na dogon lokaci (kamar ma’aikatan ofis, direbobi, dalibai da sauran Masu sana'ar zama basa Motsa jini to sorry Domin Rashin motsa jiki yana sa tsokoki su raunana, jijiya ta iya samun matsin lamba.

3. Masu kiba sosai domin kiba tana ƙara nauyi a ƙashin baya, wanda ke matse sciatic nerve.

4. Masu aiki mai wahala da bayansu kamar Masu ɗaga kaya masu nauyi, masu aikin gini, noma, ko direbobin manyan motoci.

5. Mata masu juna biyu nauyin ciki yana matsa ƙashin baya da jijiyoyi, musamman a watannin ƙarshe.

6. Masu rauni ko matsala a ƙashin baya na bugawa ko faduwa.

7. Masu ciwon s**ari (diabetes)

Shawara akan Masu yawan zama kafin kufara sana'ar zama kasamu mintuna 15 kayi tattaki haka da daddare ma kayi na at least mintuna 15 din ko fiye da haka in Sha Allahu zaka Samu Mafita Daga kamuwa da Ciwon.

Allah ya Bamu Lafiya da zama lafiya.

TMP Taskar Murtala Kawo CEO Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store

CIWON SANYIN MARA NA DAKUSAR DA KARKASHIN MAZA DA MATAWasu maza da mata suna fama da ciwon sanyin mara har ta kai suna r...
16/10/2025

CIWON SANYIN MARA NA DAKUSAR DA KARKASHIN MAZA DA MATA

Wasu maza da mata suna fama da ciwon sanyin mara har ta kai suna rasa dandanon aure. Wannan ciwo yana iya lalata natsuwa da jin daɗin rayuwar aure.

Kada ka bar wannan ciwo ya lalata rayuwarka!

A zo DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE, Kawo Kaduna domin samun ingantaccen magani na sanyi da sauran cututtuka na jiki da ake yi da magungunan halal na Annabci (Prophetic & Herbal Medicine).

📞 Call/WhatsApp: 08037624598
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Ina Cigiyar Wani Bawan Allah Da Ya Tura mun kudi N20,000 akan zai siya wasu magunguna tun 7/11/2024. Har yanzun bana Sam...
05/10/2025

Ina Cigiyar Wani Bawan Allah Da Ya Tura mun kudi N20,000 akan zai siya wasu magunguna tun 7/11/2024. Har yanzun bana Samun shi a waya idan Allah yasa Yana tare da wannan Shafin har yanzun don Allah yayi mun magana Domin shekara Daya kenan babu labarin shi. Ni Kuma inason in sauke wannan nauyin da yabar mun a hannu na sabo da halin rayuwa.

Allah Kuma yasa Yana Cikin Koshin lafiya ameeen.

05/10/2025
Amfanin Aidan Fruit Ga Lafiyar ku.Daga Taskar Murtala Kawo  Karkashin Cibiyar Magungunan ta Daru Shifa Islamic and Herba...
28/09/2025

Amfanin Aidan Fruit Ga Lafiyar ku.

Daga Taskar Murtala Kawo Karkashin Cibiyar Magungunan ta Daru Shifa Islamic and Herbal Medicine KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

1. Masu Ciwon Zuciya da Hawan Jini

Wannan tsiron yana taimakawa Wajen rage hawan jini da daidaita bugun zuciya.

2. Domin Ƙara Ƙarfi da Kuzari

Yana ƙara ƙarfin jiki musamman ga masu fama da yawan gajiya.

3. Ga Mata Masu Jego Bayan Haihuwa

Yana tsarkake mahaifa, yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi da ƙoshin lafiya.

4. Ga Masu Ciwon Sugar (Diabetes) Yana taimakawa wajen rage yawan sugar a cikin jini.

5. Maganin Mura da Tari

Yana sauƙaƙa matsalar tari, mura da matsalar makogwaro ko numfashi.

6. Rage Kumburi da Ciwo

Wannan tsiron Yana amfani wajen rage kumburin gabobi (arthritis).

7. Domin Daidai ta Abinci

Yana taimakawa Wajen narkar da Abinci Cikin Sauri Kuma Yana Hana kumburi da ciwon ciki.

8. Ƙarfafa Garkuwar Jikin Dan'adam

Saboda sinadaran antimicrobial, yana hana yaduwar ƙwayoyin cuta a cikin jiki.

9. Tsabtace Jiki

Yana taimakawa wajen fitar da datti da guba daga jiki.

Aidan Fruit Ga Lafiyar ku.

Daga Taskar Murtala Kawo Karkashin Cibiyar Magungunan ta Daru Shifa Islamic and Herbal Medicine KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

1. Masu Ciwon Zuciya da Hawan Jini

Wannan tsiron yana taimakawa Wajen rage hawan jini da daidaita bugun zuciya.

2. Domin Ƙara Ƙarfi da Kuzari

Yana ƙara ƙarfin jiki musamman ga masu fama da yawan gajiya.

3. Ga Mata Masu Jego Bayan Haihuwa

Yana tsarkake mahaifa, yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi da ƙoshin lafiya.

4. Ga Masu Ciwon Sugar (Diabetes) Yana taimakawa wajen rage yawan sugar a cikin jini.

5. Maganin Mura da Tari

Yana sauƙaƙa matsalar tari, mura da matsalar makogwaro ko numfashi.

6. Rage Kumburi da Ciwo

Wannan tsiron Yana amfani wajen rage kumburin gabobi (arthritis).

7. Domin Daidai ta Abinci

Yana taimakawa Wajen narkar da Abinci Cikin Sauri Kuma Yana Hana kumburi da ciwon ciki.

8. Ƙarfafa Garkuwar Jikin Dan'adam

Saboda sinadaran antimicrobial, yana hana yaduwar ƙwayoyin cuta a cikin jiki.

9. Tsabtace Jiki

Yana taimakawa wajen fitar da datti da guba daga jiki.

Amfanin Shan Tsabar Shamar (Fennel Seeds) Da DareDaga Cibiyar Magungunan ta DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STO...
22/09/2025

Amfanin Shan Tsabar Shamar (Fennel Seeds) Da Dare

Daga Cibiyar Magungunan ta DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

Tsabar shamar na ɗauke da ƙwayoyin gina jiki, fiber da kuma sinadaran ƙarfafa lafiya. Idan aka ci su kafin kwanciya, ko kaɗan ne na iya kawo babban amfani ga jiki – daga inganta narkewar abinci, samun barci mai kyau, har zuwa rage kiba.

Wasu Fa'idojin Da Amfani Da Shamar Zai Haifar Musamman Ga Masu Amfani Dashi Da Dare?

1. Inganta Narkewar Abinci da Rage Ciwon Ciki.

2. Yana rage kumburi, zawo da tsaftace hanyar hanji.

3. Yana Kona Kitse Maisa Kiba.

4. Yana saka Saurin narkewar abinci da ƙona kitsen jiki yayin barci.

5. Yana Tsarkake Hanta Da Fitar da Datti a Jiki.

6. Shamar na taimaka ma jiki Wajen fitar da guba.

7. Shamar na daidaita Hormones da Inganta Barci.

8. Shamar Yana kwantar da hankali, rage damuwa kuma yana taimakawa Domin samun barci mai daɗi.

9. Shamar na hana yawan cin abinci da dare da kuma rage son kayan zaki.

10. Karfafa Zuciya da Inganta Jini
Yana ƙunshe da sinadarai masu rage hawan jini da karfafa zuciya.

11. Ƙarfafa Garkuwar Jiki da Rage Ƙaiƙayi domin tana da Vitamin C da sinadaran kashe ƙwayoyin cuta.

Yadda Ake Amfani da Tsabar Shamar da Dare

Ka tauna tsaba 10-15 sannan ka sha ruwan ɗumi kafin kwanciya ko Kuma kayi Shayin Shamar kafin kwanciya barci.

Yi amfani da shayin shamar kowacce dare na mako guda domin ganin bambanci.

Sha ruwa sosai kuma ka ci abinci mai sauƙi kafin kwanciya.

Ka guji cin abinci mai nauyi da dare Domin Inganta lafiyarka.

Don Allah Jaraba amfani Da Shamar Daga yau kaga iKon Allah ga Lafiyar ka.

Zaku iya tuntubarmu Domin Samun Shamar Mai kyau sosai da Inganci A Cibiyar Magungunan ta DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO KADUNA WHATSAPP 08037624598

Ayi share domin Al'umma

MAGANIN CUTAR KODA (KIDNEY FAILURE)A wannan zamani, cutar koda ta zama babbar matsala da ke jefa mutane da dama cikin ma...
18/09/2025

MAGANIN CUTAR KODA (KIDNEY FAILURE)

A wannan zamani, cutar koda ta zama babbar matsala da ke jefa mutane da dama cikin mawuyacin hali. Wasu har ma suna rasa rayuwarsu sakamakon gazawar koda.

A wata jarida mai suna UKAZ da ke Falasdinu, an ruwaito wani saurayi mai shekaru 35 wanda ya shafe shekara guda yana yin wankin koda (dialysis). Amma daga baya, ya warke bayan amfani da Karon (Farar Kaya). Likitansa ya tabbatar masa cewa kodarsa ta murmure gaba ɗaya, kuma baya bukatar dialysis din nan gaba.

Haka kuma, an samu labarin wata yarinya mai shekaru 21 wacce creatinine nata ya kai 550, amma bayan amfani da Karo na tsawon mako uku, ya sauka zuwa 200. Wannan ya nuna irin rawar da wannan Karo (Farar Kaya) yake takawa wajen taimaka wa masu irin wannan matsala.

Yadda ake amfani da Karon (Farar Kaya):

1. A nika Karon (Farar Kaya) sosai ya zama gari.

2. A debi cokali na shayi (teaspoon) guda, a saka cikin kofin ruwa daya.

3. A barshi ya jiku na awanni 2–3.

4. A girgiza sosai sannan a tace.

5. A sha ƙaramin kofi da safe kafin karin kumallo, sannan kuma kafin bacci.

Muhimman Bayanai:

✅ Abin da ake amfani da shi shi ne asalin Karon Farar Kaya.

✅ Masu yawan creatinine da aka gwada aka tabbatar – sune za su iya amfani da shi.

✅ Ana amfani da shi har sai an ga sauƙi.

✅ Ba shi da illa (side effect) kamar wasu magunguna.

DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE, Kawo – Kaduna
📞 WhatsApp: 08037624598

Ku yada wannan bayani domin amfanin al’umma baki ɗaya.

Address

NO, 30 MASANAWA Road KAWO KADUNA
Kawo
80023

Opening Hours

Monday 08:59 - 21:00
Tuesday 09:00 - 21:00
Wednesday 09:00 - 21:00
Thursday 09:00 - 21:00
Friday 09:00 - 20:00
Saturday 11:00 - 23:59
Sunday 11:00 - 21:00

Telephone

+2348037624598

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Haske Islamic Medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category