Dr. Shawai Abu Amrah

Dr. Shawai Abu Amrah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Shawai Abu Amrah, Doctor, Kebbi, Kebbi.

To my
02/07/2025

To my

17/09/2024

MUSABAQA VS MAULIDI
1. Shin Akwai Wanda ya taba cewa Wanda Baya musabaqa Baya son Alqurani ???
2. Shin musabaqar Alqurani nada falala KO KUMA LADA ???
3. Shin akwai Wanda ya taba cewa Wanda Baya son musabaqa zai shiga wuta ????
BABU KO DAYA A CIKIN WADANNAN UKUN

DUK WANI ABUNDA BAYA DA WADANCAN SHARUDDAN TO HALACCI KAWAI AKE DUBA A WURIN YINSA. (matsayin SA kodai halal KO Kuma haram)

1. Shin MAULIDI Nada Falala ???
2. Shin Wanda Baya MAULIDI Yana da wani Aibi KO zunubi ??
3. Duk Wanda Baya MAULIDI s**a CE kafuri ne..

Wannan Ya nuna cewa MAULIDI addini NE to shi yasa muke Neman hujja daga alqurani KO hadisan Annabi Muhammad SAW.
WANNAN SHI ZAI NUNA MAKA CEWA MASU YIN MAULIDI SUN MAYAR DA SHI ADDINI KUMA WAJIBI.

WANNAN SHINE BANBANCIN MUSABAQA DA MAULIDI A TAQAICE...Mai hankali zai fahimta

JAHILCI NE HADA MUSBAQA DA KUMA MAULIDI..

alhamdulillah
01/02/2024

alhamdulillah

08/11/2023

Abu Amrah Hafizah

Wani irin kallo kuke yiwa Mace me irin wannan shigar, Sannan wani irin fata kuke Mata.
06/11/2023

Wani irin kallo kuke yiwa Mace me irin wannan shigar, Sannan wani irin fata kuke Mata.

03/11/2023
Dear nurses ๐Ÿ‘จโ€โš•๏ธ
03/11/2023

Dear nurses ๐Ÿ‘จโ€โš•๏ธ

Narrated Abu Huraira:The Prophet (๏ทบ) said, "Leave me as I leave you, for the people who were before you were ruined beca...
30/10/2023

Narrated Abu Huraira:
The Prophet (๏ทบ) said, "Leave me as I leave you, for the people who were before you were ruined because of their questions and their differences over their prophets. So, if I forbid you to do something, then keep away from it. And if I order you to do something, then do of it as much as you can."

Sahih al-Bukhari 7288

EXPLANATIONS:
This hadith is about following the commands of the Prophet Muhammad ๏ทบ. He advises us to obey him and stay away from what he forbids us to do.

He also encourages us to do as much as we can of what he orders us to do. This hadith teaches us that it is important for Muslims to listen and obey their prophet in order for them not make mistakes like those who came before them did.

It also shows how much importance the Prophet ๏ทบ placed on following his commands and staying away from things that are forbidden in Islam.

We should strive our best to follow his teachings so that we can be successful in this life and the hereafter.

Allah ya Albarkaci rayuwarmu, yagafartamana, Allah yaqara mana soyayyar manzon Allah S,A,W cikin zuqatanmu, ya Bamu ikon...
27/10/2023

Allah ya Albarkaci rayuwarmu, yagafartamana, Allah yaqara mana soyayyar manzon Allah S,A,W cikin zuqatanmu, ya Bamu ikon koyi da halayansaโ€ฆ. Ina muku Barka da Juma'a

Bai sayi TV baBaya biyan kudin WutaBayi subscriptionBai San yadda akeyi ayi baAmma Babu Wanda ya isa ya canza Tasha...๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚...
08/10/2023

Bai sayi TV ba
Baya biyan kudin Wuta
Bayi subscription
Bai San yadda akeyi ayi ba
Amma Babu Wanda ya isa ya canza Tasha...๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Ranka Yah daษ—eh ina miฦ™o gaisuwa.๐Ÿ‘๐Ÿพ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Khalass. Allah sarki, Kaine kawai gatan ustaz.
09/08/2023

Khalass. Allah sarki, Kaine kawai gatan ustaz.

Allah sarkee. Yammata iyayenmu. Bakida gurinda yafi miki gidan mijinki amma kuma asibiti na bukatar ki, don akwai wurare...
15/03/2023

Allah sarkee. Yammata iyayenmu. Bakida gurinda yafi miki gidan mijinki amma kuma asibiti na bukatar ki, don akwai wurarenda suke da matuqar tsada ha namiji, daga bikin mace, ya kamata ki, tsare martabar yar uwarki mace.
๐Ÿ“Abu Amrah.

Address

Kebbi
Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Shawai Abu Amrah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category