AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited

AL-Imam Wattaufik  Islamic Medicine Limited Domin Ƙarin Bayani Ko Ɓuƙatan Aiki ko Neman Magani Atun Tuɓemu a Numb Coll or WhatsApp (+2347049665571) Munawa Kowa Fatan Alkhairi.

16/04/2026
Don ƙarfafa haddace abin da ka ji:Ana rubuta waɗannan haruffa a cikin gilashi a ranar Juma’a bayan sallar azahar. Sai a ...
12/04/2026

Don ƙarfafa haddace abin da ka ji:

Ana rubuta waɗannan haruffa a cikin gilashi a ranar Juma’a bayan sallar azahar.
Sai a wanke rubutun da ruwa na rijiya ko kuma ruwan kogi mai gudu,

A wurin da akwai koren fili (ƙasa mai ciyawa)
Wannan yana nufin a yi aikin a wuri mai tsabta da kore, kamar:

fili mai ciyawa
gonar da ke da shuke-shuke
ko wurin da ba datti kuma yana da ɗan yanayi na halitta
Manufar kalmar ita ce wuri mai kyau, mai tsafta, ba busasshe ko datti ba.

“Sai a sha ruwan na tsawon kwanaki uku a kan komai (ciki babu abinci)

Wannan yana nufin:
A sha ruwan rubutun da safe kafin ka ci ko ka sha wani abu

A maimaita hakan na tsawon kwanaki 3 a jere
Misali:
Rana ta 1: ka tashi da safe daga baya ka ci abinci
Rana ta 2: haka ma
Rana ta 3: haka ma

Ana cewa idan ka yi haka, za ka ga abin mamaki wajen saurin fahimta da ƙwaƙwalwa.

Kuma lokacin da za ka sha, sai ka karanta wannan ayar:
ففهمنها سليمن وكلا اءتينا حكما وعلما وسخرنا مع داود الجبال يسبحن والطير وكنا فاعلين. (سورة الأنبياء الآية 79)
صدق الله العظيم.

Izninsa Ayi Shiyarin da salatin Annabi Sannan ayi Fallowing domin Samun Sirrika Masu Amfani

Domin karin bayani 0704 966 5571

AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited

Don ƙona (kore) aljanu ko cututtukan aljanu da ake kira “Ummu Sibyan” kai tsaye:A rubuta wannan a kan wani yanki na zani...
10/04/2026

Don ƙona (kore) aljanu ko cututtukan aljanu da ake kira “Ummu Sibyan” kai tsaye:

A rubuta wannan a kan wani yanki na zani (kyalle), sannan a shaƙa (a janyo ƙamshinsa) ta hanci.

Hakanan za a iya rubuta shi a kan takarda, sannan a ɗora masa harmal (ƙwayar turare) a yi hayaƙi da shi lokacin faduwar rana (magariba).

Anyi Izinin ga wanda yai Shiyarin ya Rubuta (Subuhanallah)

Wannan Wani hatimi ne Mai karfin Sosai mai matuƙar tasiri domin ci gaban kasuwanci, Wanda manyan malamai s**a gwada. Wan...
05/04/2026

Wannan Wani hatimi ne Mai karfin Sosai mai matuƙar tasiri domin ci gaban kasuwanci,

Wanda manyan malamai s**a gwada. Wannan nassi yana ɗauke da sunayen Ashabul Kahfi da kuma Sunan Allah (Ism al-Zat)

Domin samun izini, a rubuta “Subhanallah”

MAGANIN SAMUN CIGABA A KASUWANCIIdan kana neman albarka da cigaba a kasuwancinka, akwai wannan laya (ta’wizi) da aka gwa...
03/04/2026

MAGANIN SAMUN CIGABA A KASUWANCI

Idan kana neman albarka da cigaba a kasuwancinka, akwai wannan laya (ta’wizi) da aka gwada.

Ka rubuta ta yadda ya dace, sannan ka ajiye a wajen kasuwancinka ko ka rika ɗauka tare da kai domin neman albarka da kariya.

Ka yawaita yin addu’a, istigfari, da kuma neman taimakon Allah domin samun nasara mai ɗorewa.

Domin izini, ka rubuta “Subhanallah”

Masha Allah.
07/10/2025

Masha Allah.

Masu fama da sore throat ciwon makogwaro ga magani da yardar Allah.A samu citta garin ta chokali 2 kanunfari chokali 1 a...
03/10/2025

Masu fama da sore throat ciwon makogwaro ga magani da yardar Allah.

A samu citta garin ta chokali 2 kanunfari chokali 1 a hada a zuma karamin kofi ana sha kullum a cikin ruwan zafi safe da yamma.

Wannan hadi insha Allah ciwon makogwaro indai akai wannan zaa dace sannan yana magance sanyi na jiki dana kirji insha Allah..

FITINANNIYAR MALLAKA.. MAI CI DA BITA ZAI ZAI IN KINA SO KI MALLAKI MIJIN KI KO SAURAYIN KI GA YADDA XAKI KI SAMO KWALLO...
02/10/2025

FITINANNIYAR MALLAKA.. MAI CI DA BITA ZAI ZAI

IN KINA SO KI MALLAKI MIJIN KI KO SAURAYIN KI GA YADDA XAKI

KI SAMO KWALLON TUMFAFIYA KI BUDE SHI KI CIRE YANAR KI SHANYA SHI YA BUSHE IN YA BUSHE

KI DAKE SHI KI SA GARIN A CIKIN KWALBA SAI KI ZUBA TURAREN TURARAN SILSILATI AHAMAR ACIKI,YA IDAN MIJI ZAI MALLAKI MATARSA YASA AZAKARI LOKACIN KWANCIYA HMMMM

INDAI YAYI SHIKE NAN KWAN 7 XAKI AMFANI DA SHI KULLUM YA ZAMA ANA YIN JIMAI ANASHAFA SHI AGABA KAFIN KWANCIYA

IDAN BUDURWA CHE XATA MALLAKI SAURAYI SAI TA SHAFA IN SAURAYIN YAZO TA YI NIYYA TASHAFA AJIKINTA❤YAJIKAMSHI TAYI NA KWANA 3

DUK WANDA AKA MA WANNAN AIKIN ❤ZAIGA ABIN MAMAKI IN SHA ALLAH WANNAN MALLAKAR,

WANDA BAZASU IYA HADAWA BA MUNA DA HADADDEN SA IDAN ANABUQA TA AYI MAGANA A
WHATSAPP MUNA TURAWA DA MAGANINMU A KO INA MUTUM YAKE A FADIN DUNIYA (+2347048665571) call ko WhatsApp

MAI NEMAN IZININ WANNAN SIRRIN YAYI COMMENTS DA SALATIN ANNABI

SANNAN AYI SHARE A GROUP 3 DOMIN WASU SU AMFANA IN SHA ALLAH

Muna Godiya Imam Isah S Mai Yasin ZariaYaran Malam Mai GuguwaMallama Juwairiyya Bintu OuthmanKiwon Lafiya A SaukakeMagan...
05/09/2025

Muna Godiya Imam Isah S Mai Yasin Zaria

Yaran Malam Mai Guguwa
Mallama Juwairiyya Bintu Outhman
Kiwon Lafiya A Saukake
Maganin gargajiya
Kowace cuta da maganinta
Haidar Adam A zango
Kannywood Register

Yaudai Allah Yayi Sabulu Ya Kammalu Ga Masu Bukata Sai Anememu a Number Waya Kaman Haka (+2347049665571)Mahimmancin Sabu...
21/08/2025

Yaudai Allah Yayi Sabulu Ya Kammalu Ga Masu Bukata Sai Anememu a Number Waya Kaman Haka (+2347049665571)
Mahimmancin Sabulun ga Ɗan Adam

Yana Magani Aljanu
Yana Magani kambunbaka
Yana Maganin Kambun Ido
Yana karya sihiri
Ga Mace Mai Neman Mujin Aure
Ko Wanda Aljanu S**a hanatayin auren
Yana Lalata jifa, da Tsafi, da burne, da tsallake
Yana sa farin jini
Yana janyo costomomis

Yana sa kwarjini

Yana ƙara lafiya

Yana haɓaka kasuwanci

Yana bude hanyoyin samu kuɗi
Hanyoyin Samun Alkhairi da Fatahi

Yana Yin Dafa'i da Ifdalif Sihir

Yanasa Mutun ya ɗaukaka

Yanasa Mutun Ya Bunƙasa

Cikin Yardan Allah

WhatsApp Number (+2347049665571)

Muna aikawa ko Ina Afadin Afrika In Sha Allah.

https://chat.whatsapp.com/KrnDwJTpm8kCe0z989Mb9r?mode=ac_t

YAU LITININ Ranar Litinin tana ƙarƙashin tauraron Qamar (القَمَر), wanda shi ma ana ɗaukarsa a matsayin tauraro mai kyau...
18/08/2025

YAU LITININ

Ranar Litinin tana ƙarƙashin tauraron Qamar (القَمَر), wanda shi ma ana ɗaukarsa a matsayin tauraro mai kyau sa’idi (سَعِيد). Wannan rana tana da alaƙa da natsuwa, kwanciyar hankali da buɗewar zuciya.

A mafi yawan ilimai, ranar Litinin tana dacewa da yin ayyukan sulhu (صُلْح), daidaita al’amura da kwantar da hankali. Hakan ya sa ake ganin wannan rana tana da sauƙin jawo jin daɗi da natsuwa ga zuciyar mutum.

Haka kuma wannan rana tana da tasiri wajen kashe fitina da rikice-rikice (إطفاء الفتنة) da kuma gyara zumunci tsakanin ‘yan uwa, abokai da makwabta. Saboda haka ana amfani da karfinta wajen haɗa mutane da s**a saɓa da kulla alaƙa mai kyau.

Sannan, ranar Litinin tana da alaƙa da soyayya (مَحَبَّة) da ƙulla zumunci mai ɗorewa. Don haka duk wanda yake neman sabuwar alaƙa mai albarka ko kuma gyara tsohuwar soyayya, wannan rana tana daga cikin lokutan da s**a fi dacewa.

Address

Kofaryamma Gidan Limamun Garin Hunkiyi
Kudan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-Imam Wattaufik Islamic Medicine Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category