11/04/2023
๐๐ ๐๐๐ก๐๐ก ๐๐๐๐๐ก๐ข ๐๐ ๐๐๐๐๐ฌ๐๐ฅ ๐๐๐๐๐ก ๐๐๐ก ๐๐๐๐
๐๐ฎ๐ฏ๐ถ๐ป๐ผ: Nau'in Dan Icce ne da ake Samu a Kasashen Larabawa ( United Arab Emirates ) da Kuma Wasu Kasashe a Nahiyar Africa, Wanda yake dauke da tari Sinadarai Masu Yawa da Suke da Tasiri a jikin Dan Adam.
๐๐ ๐๐๐๐๐ก ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ก ๐๐ ๐๐๐ก๐ ๐๐๐๐๐ก๐ข:-
1. Dabino yana kara Kuzari saboda Sinadarin Karin kuzarin da yake dauke dashi na Carbohydrates
2. Gina jiki sanadiyar Sinadarin Gina jiki da yake dauke dashi na Amino acid wato Protein
3. Dabino yana iya Saukaka Nakuda wa mata a dalilin shinadaran Karin kuzarin da Kuma Antioxidant da yake dauke dasu
4. Dabino yana bada Kariya daga kamuwa da ciwon Zuciya Saboda yana dauke da Sinadarin Fiber Wanda yake taimakawa Wajan Rage kitse da Kuma Mai marar Kyau acikin Jini
5. Saukar da hawan jini Saboda Sinadaran Fiber, Potassium da kuma Manganes din da yake dauke dasu da suke Taimaka Wannan daidaita bugun jini
6 taimakawa lafiyar kashi dalili Kuwa shine shinadaran Calcium da Kuma Manganese din da yake dauke dasu
7. Yana narkar da Maiko dake cikin jini
8. Taimakawa wa lafiyar Gani Saboda Sinadarin Retinol din Dayake dauke dashi
9. Yana karfafa yaki da cutututtuka ajiki saboda sinadaranVitamin C, A da Kuma Antioxidant din Dayake dauke dasu da Suke taimakawa Wajan karfafa garkuwar jiki ( Immu๐๐ฏ๐ฑ๐๐น๐น๐ฎ๐ต๐ถ ๐๐ฑ๐ผ ๐๐ผ๐ณ๐ฎ Yana Saukaka kunburin ciki, da K๐๐บ๐ฎ ๐ ๐ฎ๐๐๐ฎ๐น๐ฎ๐ฟ ๐ฅ๐ฎ๐๐ต๐ถ๐ป ๐ก๐ฎ๐ฟ๐ธ๐ฒ๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ฏ๐ถ๐ป๐ฐ๐ถ ๐๐ฎ๐๐ผ ๐๐ป๐ฑ๐ถ๐ด๐ฒ๐๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ฎ ๐ง๐๐ฟ๐ฎ๐ป๐ฐ๐ฒ
๐๐ฏ๐ฑ๐๐น๐น๐ฎ๐ต๐ถ ๐๐ฑ๐ผ ๐๐ผ๐ณ๐ฎ
๐๐ฎ๐น๐ถ๐ฏ๐ถ๐ป ๐๐ถ๐บ๐ฎ๐ธ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐๐ฎ๐ณ๐ถ๐๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ๐ป ๐๐ฑ๐ฎ๐บ
๐ก๐จ๐ง๐ฅ๐๐ง๐๐ข๐ก๐๐ฆ๐ง ๐๐๐๐ง๐๐ง๐๐๐ก