15/12/2022
""MAGANIN CIWON SANYI A SAUKEKE ZAKA HADA AGIDANKA....
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE
KAITSAYE BATARE DA BATA LOKACIBA, MUNZO BAYYANA WATA FA'IDA DOMIN MU'AMFANA INSHA ALLAH
Wannan fa'ida mujarrab ne, anyi amfani dashi anga amfaninta, insha allah duk wanda yayi amfani dashi zaigode wa allah zaimana addu'a da fatan alheri, wannan fa'ida shineh...
amfanin( DABINO DA NAMIJIN GORO)
Wayannan YAYAN ITATUWA guda biyu2 allah yasamusu albarka ta'inda baka tsammani,
Wannan amfaninda yake, da zanbaiyana ayanzu, ba shikenan wayannan itatuwa masu albarka sukeyi ba, yana amfanunnuka da dama ajikin dan adam, kuma idan kuna biye damu zamukawo muku dukkannin amfaninsa daya bayan daya, da yardar allah
""GADA CIKI"" da akoyi samun rabuwa da cutar sanyi (INFECTION) saideh sanin yanda za'ayi amfani dashi, nada mutukar tasiri kafun amfanuwa dashi
YANDA ZAKAYI AMFANI DASHI SHINE, KANEMI DABINO DAIDAI GWAR'GWADO DA SHIMA NAMINJIN GORON, KANA HADAWA KANA'CI BAYAN KAKOSHI, KATABBATAR KAKOSHI KAFUN KAYI AMFANI DASHI
👉SAFE DA YAMMA
ANAYIN HAKA SAWON LOKACINDA MUTUM ZAIGA ZAI'IYA
insha allahu za'asamu biyan bukata azo'mana da godiya
Wannan fisa'bilillahi ne daga cibiyarmu mai albarka,,, kada Amanta A turawa dukkan kafofin sada zumunta dan sauran yan'uwa musulmai masu fama da irin'wannan larura suma su'amfana, yazamana dukkanmu mun'samu lada baki daya...
GADA CIBIYAR👇
ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER
Masu neman karin bayani kwa'iya tuntubarmu akan layukanmu k**ar haka
Call/WhatsApp
09150115855
07041495876
09065801045
09041883399
Masha allah🙏