Kashful Aleel

Kashful Aleel Traditional herbal medicine center that specializes in all aspects of medicine

30/10/2025

Da alama facebook sun fara rashin mutunci da, sun sace min Followers 2k

26/10/2025

Hatta a secondary ya'yan ku mata kaso 60 cikin 100 su Budurwar yan mata yan uwan su ne, ma'ana suna soyayya a tsakanin su, wasu har sun fara le***an iyaye ku saka ido ku kula.

Haka makarantun jami'a lecturer suna yiwa ya'yan ku mata barazanar su bada kan su ko su lalata muu jarabawa ko su hana su gama makaranta wannan abinda yake faruwa kenan.

Masu Android phone! Kuna cikin alkhairi dumu-dumu!Sauke wannan CashPay App yanzu daga Play Store,zaku samu kyauta ta mus...
25/10/2025

Masu Android phone! Kuna cikin alkhairi dumu-dumu!
Sauke wannan CashPay App yanzu daga Play Store,
zaku samu kyauta ta musamman ₦50,000 da kuma 5GB Data kyauta cikin awanni kaɗan!

👇 Sauke nan yanzu 👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.cashpayweb.cashpayweb

Shawara:
Bayan kayi register, idan ka saka ko da ₦500 kacal a ciki,
zai baka wasu damar sauƙin amfani samun wannan garaɓasar da duk ayyuka cikin App ɗin. 💳✅

25/10/2025

Masha Allah Tabarakallah 😍

16/10/2025
16/10/2025

Masu maganin jebu sunyi yawa, wanda bashi da alaƙa da magani sai kaga ya shiga, muna ƙiran Gwamnati da ta ɗauki mataki.

Ku nemi magani, domin babu wata cuta da Allah ya saukar sai ya saukar da maganinta.”🩺 Ma’ana: Neman magani yana daga cik...
15/10/2025

Ku nemi magani, domin babu wata cuta da Allah ya saukar sai ya saukar da maganinta.”
🩺 Ma’ana: Neman magani yana daga cikin imani da tawakkali.
– Sunan Abu Dawud 3855, Tirmidhi 2038

Ku roƙi Allah gafara da lafiya, domin bayan imani babu abin da ya fi lafiya daraja.”🩺 Ma’ana: Bayan imani, lafiyar jiki ...
14/10/2025

Ku roƙi Allah gafara da lafiya, domin bayan imani babu abin da ya fi lafiya daraja.”
🩺 Ma’ana: Bayan imani, lafiyar jiki ita ce babbar ni’ima.
– Jami’ at-Tirmidhi, Hadith 3557

Mumini mai ƙarfi yafi soyuwa a wurin Allah fiye da mai rauni, duk da akwai alheri a cikin su duka.”🩺 Ma’ana: Allah yana ...
13/10/2025

Mumini mai ƙarfi yafi soyuwa a wurin Allah fiye da mai rauni, duk da akwai alheri a cikin su duka.”
🩺 Ma’ana: Allah yana son mai ƙarfi a jiki da imani.
– Sahih Muslim, Hadith 2664

Jikinka yana da hakki a kanka.”🩺 Ma’ana: Kada ka wahalar da jikinka wajen ibada ko aiki fiye da ƙarfinsa.– Sahih Bukhari...
13/10/2025

Jikinka yana da hakki a kanka.”
🩺 Ma’ana: Kada ka wahalar da jikinka wajen ibada ko aiki fiye da ƙarfinsa.
– Sahih Bukhari 5199, Sahih Muslim 1159

12/10/2025

Wato babu abinda yake bani mamaki kamar yadda CashPay suke bada 1GB MTN SME 30 Days akan 500, Gaskiya kuje ku sauke CashPay.

Ku ci kuma ku sha, amma kada ku wuce gona da iri.”🩺 Ma’ana: Annabi ﷺ ya horar da mutane su guji cin abinci fiye da buƙat...
10/10/2025

Ku ci kuma ku sha, amma kada ku wuce gona da iri.”
🩺 Ma’ana: Annabi ﷺ ya horar da mutane su guji cin abinci fiye da buƙata.
– Ibn Majah 3349 (dangane da tafsirin aya da hadisi)

Address

Maiduguri Babban Layi, Behind Yoruba Mosque
Maiduguri
600104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kashful Aleel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Kashful Aleel:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category