07/06/2024
إنا لله وانا إليه راجعون.....*
كل نفس ذاىٕقة ٱلموۡت....*😥😥😥
*Muna matukar jimamin sanar da cewa (Sheikh Ibrahim) Uba ga Babban malamin mu Asheikh Muhdnu (Uncle Muhdnur) Allah yayi mishi Rasuwa Ah yau, Muna rokon Allah da yaji kanshi da Rahama, Kuma Allah ya bawa iyalansa hakurin juriyar wannan Rashi da s**ayi...* 🤲🏻
*Ah Madadin Daliban Makaranr Manarul Qur'an Muna mika Ta'aziyyarmu ga Babban Malamin Mu....* 👏😥😥
We are deeply saddened to share that (Sheikh Ibrahim) Father to our Director Asheikh Muhdnur Ibrahim (Uncle Muhdnur) passed away Today, Please keep him and his family in your thoughts and prayers.* 🙏🏻
*May Allah the exalted grant him eternal peace...
🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻😭