Mu taimaki juna da magunguna gargajiya kyauta

Mu taimaki juna da magunguna gargajiya kyauta Zamu dinga baku magunguna gargajiya kyauta masu inganci. 09137391899

07/11/2024

Masha Allah

12/10/2024

MAGANIN ULSA guarantee

Shine gyanbon ciki, Wanda yake Hana cin yaji ko Shan Abu Mai tsami,
Kowa da yadda irin yadda take tashi Masa ulsa,
ULSA tana sa ciwon baya, tana sa tashi zuciya, tana da illoli masu yawa.

Insha Allahu ULSA indai ba ta adali bane ga maganin da zata magance ULSA da yardan Allah, kuma insha Allahu indai ka juri yin amfani da wannan hadin zaka rabu da ULSA har abada da yardan ubangiji.

Ga yadda ayi

A nemi garin kuka karamin cokali 3 Sai ka nemi koyin kaza ka fasa koyin akan garin kuka ka gauraya sosai ka kada kamar yadda ake suya, Sai ka Sha babban cokali 2 sau daya a rana.

Mun bayar an jarraba kuma an biyo mu Ana mana godiya,
Wlh majinyaci ko Yana emergency ne a bashi yasha indai ulsa ce na baku 5 hours zaku Sha mamaki da ikon ubangiji.

Address

Shahabuddeenadamu@gmail. Com
Maina Maji

Telephone

+2349137391899

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu taimaki juna da magunguna gargajiya kyauta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Mu taimaki juna da magunguna gargajiya kyauta:

Share