
15/12/2023
GAYYATA ZUWA LACCA MAI TAKEN:
SASSAUTA DAWAINIYAR AURE MATAKIN RAGE ALFASHA A CIKIN AL'UMMA.
Assalamu Alaikum Warahmatullaah,
Muna farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi zuwa wannan lacca da zata gudana in Sha Allahu kamar haka:
Yau Jumu'a. 15/12/2023
A Masallacin Marigayi Mal. Haruna Sulaiman.
Lokaci: tsakanin magariba zuwa Isha'i.
Mai Gabatarwa:
Mal. Abdullahi Mainasara.
Duka a cikin Shirin:
HORASWA TA MUSAMMAN GA MATASA MAZA DA MATA MASU FUSKANTAR IBADAR AURE A FAGEN ILIMI, TARBIYYA, SANA'A DA KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE DON SAMARDA AL'UMMA TA GARI, KARO NA UKU.
Da Maradun Islamic Academy ke Gabatarwa duk shekara.
Wanda zai gudana in Sha Allahu daga Ranar Jumu'a mai zuwa 22/12/2023, zuwa Talata, 26/12/2023, in Sha Allah.
Allah ya yi muna jagora baki daya, Amin. Ranar Jumu'a mai zu