Azzahra'u herbal medicine enterprises

Azzahra'u herbal medicine enterprises Herbal medicine Muna aikin Riguna iri daban daban. akan farashin da kowa zai iyayi(affordable price)

Daga kamfanin ALKHAIRAT ISLAMIC MEDISINE STORE.In dai BASIR ne ko SHAWARADa abinda ya dangan ce su Kamar:*Atini*yawan fi...
20/06/2021

Daga kamfanin ALKHAIRAT ISLAMIC MEDISINE STORE.
In dai BASIR ne ko SHAWARA
Da abinda ya dangan ce su
Kamar:
*Atini
*yawan fitar iska (tusa)
*daurewar ciki
*kumburin ciki
*dattin ciki
*saurin gajiya da zama
Da sauransu na daga matsalolin bashir.
Toh Ku jaraba INGANTACCEN MAGANIN BASIR/SHAWARA na kamfanin alkhairat.
InshaAllah ana dacewa.

Daga kamfanin alkhairat Islamic medicine store muna muku tallan ingantaccen maganin basir/shawara.Gamai siya daidai ko s...
15/06/2021

Daga kamfanin alkhairat Islamic medicine store muna muku tallan ingantaccen maganin basir/shawara.Gamai siya daidai ko sari.zamu iya riskarku a duk inda kuke a fadin Nigeria bi'iznillah.

Ga masu sayen dai dai ko sarisahihin maganin (toilet infection na mata) da sahihin maganin infection da sanyi.
10/12/2020

Ga masu sayen dai dai ko sari
sahihin maganin (toilet infection na mata)
da sahihin maganin infection da sanyi.

CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO (VAGINAL DISEASE) Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa ...
18/09/2020

CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO (VAGINAL DISEASE)

Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, k**a daga balagarsu zuwa fara xaukar ciki har zuwa dina al'adarsu. Kamar:

(1)Warin gaba (odour):- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi k**ar haka:

1- kwana da pant
2- qin wanke farji bayan jima'i.
3-qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada.
4-barin wando ya kai kwana uku a jiki.
5-k**a ruwa da ruwa mai sanyi qarara.
6-Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai. ko wanke gaba da sabulu, anfiso ki wanke farjinki da natural ruwa.
7-Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu.

Ki sani cewa wari yana fitowa daga gurare uku k**ar haka:-

Hammata.
Farji.
Baki.
Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan gurare.

FA'IDA; Mace mai son kar miji yaji wari a gareta yayin saduwa sai ta nemi:
a)Miski. b)Ambar c)Ganyen magarya d)Rihatul Hubbi. e)Zam-zam. f)Ma'ul – miyahi

Ki haxasu guri xaya ki tafasa kaxan in ya huce ki zuba a buta ki qar ruwa dashi kuma ki shafe gefen farjinki da cinyoyinki da qirjinki to zaki mamaki yadda mijinki zai riqeqi da kyau da nuna soyayya a gareki.

(2)KUMBURIN GABA (INFLAMMATION)

(3)ZAFIN GABA (Pain)

(4)ZUBAR RUWA (Leaking) Mai zubar da ruwa a gabanta sai ta samu:- Saiwar zogale. Saiwar rai xore. Garin tafarnuwa. Barkono da daddawa. A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita.

(5)RASHIN HAIHUWA (INFERTILITY) Wannan ma matsalace wadda take samuwa daga waxannan abubuwa:-

(6)SANYI KO ZAFIN MAHAIFA: Waxannan suma suna hana mace ta samu ciki saboda illolin, da suke tattare da hakan.

(7)NAMIJIN DARE: Wani aljani ne wanda yake aurar 'ya mace kuma ya hanata samun cikin da zata haifar. Alamominsa sune:-
Mafarkin jarirai.
Mafarkin wani na saduwa dake.
Vacin rai da faxuwar gaba.
Mafarkin ruwa.
Yawan ciwon kai.
Jin motsi a ciki.
Lalacewar maganar aure ga budurwa.
Damuwa da rama ko qiba marar misali.

MAGANI:
kici gaba da rokon ALLAH ta hanyar Kitabu was Sunnah

QARIN BAYANI:
Akwai cututtuka da yawa da suke samun al'aurar mata saboda bata rabuwa da danshi wanda ta nan ne wasu kwayoyin halitta suke samun zama a cikin al'aurar tasu ana kiransu (Micro – organism) da turanci. Kusan cewa shi farji da ake magana akan cututtukansa shine wanda Allah ya halitta da wani sinadari na mayen qarfe da wata tsoka kuma tana da baki guda biyu hagu da dama. yayin da sha'awar mace ta motsa sai ta riqa motsi dai-dai kuma tana iya yin rauni ita wannan tsokar har ta daina motsi. Wannan tsoka k**ar fulogine a jikin mace yayin da dauxa tayi mata yawa sai ta kasa motsi. A daga nan sai sha'awar 'ya mace ta xauke domin ita wannan tsoka itace ke feso wani ruwa wanda shike sauko da wani ruwa da yake daxaxa jin daxin mu'amalar jima'i kuma yake sa wani zaqi tsakanin mace da miji. Kuma wannan motsi da yake naman akwai wani sinadarin kitse wanda Allah yasa akan saman kaciyarsa da namiji idan sha'awarsa tai motsei sai kaji yana motsi dai-dai, lokacin da namiji ya kawo zata ji yana wannan motsi kuma shima namiji yana iya jin motsin na mace yayin da ta rigashi inzali ko kawowa.
Waxannan motsi guda biyu su ake cewa: jauharatul jima'i idan na xaya daga ma'aurata ya sami matsala sai kaga auren yaqi zaman lafiya.
Amma idan ba matsala sai kaga ana zaune lafiya cikin shauqi da annashuwa.

Sannan mafi yawa mata masu ciki suna kamuwa da cututtuka daga wasu kwayoyin halitta dake riqe al'aurar mata saboda gabansu baya rabuwa da danshi, waxannan kwayoyin halittu sune:- Bacteria, fungi, da sauransu.
Alamomin masu nuni izuwa kamuwar cutar al'aurar mace ya danganta da irin ciwon da abin da ya jawoshi.
Kadan daga ciki:-

Zafi yayin fitsari. (burning during urinate).
Ciwo daga wajen a'aurarta (Itching out side the va**na).
Canzawar gaba ba k**ar yadda ta saba ganiba.
Zafi yayin saduwa da miji (discomfort during sexual in*******se).
Qaiqayi da ake kira da (Irritation).

16/09/2020
AZZAH'RA'U HERBAL MEDICINE ENTERPRISESAssalamu AlaikumMuna Saida *Zamzam*Zuma (Original)*Ma'Ul Khal*Ma'Ul Wardi*Tularuka...
16/09/2020

AZZAH'RA'U HERBAL MEDICINE ENTERPRISES

Assalamu Alaikum
Muna Saida
*Zamzam
*Zuma (Original)
*Ma'Ul Khal
*Ma'Ul Wardi
*Tularuka Na Wuta Da Sauransu
*Man Hulba
*Man Zaitun
*Man Kwakwa Da Sauransu.
*Kuma Muna Saida
Maganin Sanyi Na Qashi Ko Na Mara
*Da Sauran Lalurori Da S**a Shafi Maza Da Mata Yara Da Manya
*Allah Ya Sauwaqe Mana Lalurorimmu Gaba Daya Kuma Ya Bamu Lafiya.
*Don Tuntuba.(Ilahy Ajib)
08140961480(Whatsapp Only)
08121008058 (Calling)
Wassalamu Alaikum

*ILLAR JINKIRTA YIN FITSARI A LOKACIN DA AKE JINSA.*1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da a...
06/09/2020

*ILLAR JINKIRTA YIN FITSARI A LOKACIN DA AKE JINSA.*

1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da ake kira ‘kidney stone’ a turance.

2. Damage to pelvic floor muscles: ya kan rage karfin bangaren jikin da yake hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor muscles’. Idan wannan guri ba shi da karfin, mutum zai dinga digar da fitsari a koda yaushe.

3- Bladder stretching: ya kan sa mafitsara (bladder) ta girma k**ar balam balam waanda hakan zai aifar da mutum yana jin fitsari ammaa idan yaje ya zauna fitsari baya fita.

4- Urinary Tract Infection : yakan kawo bawa kwayar cuta Daman zama a mafitsara Wanda yakan zuwa da alamomi k**ar haka Ciwon mara, zafi lokocin fitsari, rashin samun fitsari sosai.

5- Interstial bladder: yakan kawo matsalar ciwon mafitsara mai sanani wanda yakw zuwa da takura idan an zauna fitsari.

6- Kidney damage : idan fitsari ta cika mafitsara zaibi hanyar ta koma kidney wanda hakan zai lalata kidney gabaki daya.

7- Incontinence : yakan iya kawo matsalar yoyon fitsari lokocin da mutum yana dariya ko tari.

8- Urine retention: zai sa hanyar fitsari ta toshe hakan ta hana fitsari fita gaba Daya , kafin fitsari tafita sai ansawa mutum hanyar fitsari na roba.

HALAYYA GUDA 8 DA YAKE KAWOWA ODA MATSALA:

Matsalar oda (Kidney) tayi yawa a kasar mu Najeriya to ga kadan daga cikin halayyar mu da take kawo matsalar:

1- Rashin shan isheshshen ruwa.
2- Rike fitsari a mafitsara sai ya takura maka.
3- Amfani da manda/gishiri diyawa.
4- Yawan amfani da magungunan dauke ciwo.
5- Yawan cin abinci masu gina jiki (proteins).
6- Yawan shan barasa (giya).
7- Yawan amfani da sinadaran caffeine.
8- Sai kuma rashin isheshahen bacci.

Kuyi Share saboda wasu su amfana.

26/07/2020

KIWON LAFIYA Ko meye Alaƙar Cin Jan Nama da Ciwon Gwiwa.
!
!
!
!

Miliyoyin mutane a faɗin duniya ne ke fama da ciwon gaɓɓai sak**akon larurori daban-daban. Matsalar ciwon gaɓɓai na da illar gaske ga ingancin rayuwa, tattalin arziƙi da walwala. A wani lokacin ma idan matsalar ta ta'azzara na iya nakasa mutum, sannan ta tsugunar da shi ɗungurugum.

Sai dai wani abun mamaki shi ne yadda mutane ke alaƙanta ciwon gaɓɓai musamman ciwon gwiwa da yawan cin jan nama. Wannan ya sa da zarar mutum ya fara ƙorafin ciwon gwiwa sai ka ji an ce masa "ka rage cin jan nama".

To ko yaya lamarin yake?

Da farko dai ya k**ata mu fahimci cewa ciwon gwiwa iri-iri ne kuma kowanne na da sababinsa. Saboda haka, ba abu guda ne ke kawo duk ire-iren ciwon gwiwa ba.

Ire-iren cutukan gaɓɓai da ka iya janyo ciwon gwiwa sun haɗa da:

1) Amosanin gaɓa: Amosanin gaɓa wato 'osteoarthritis' a turance, ciwon gaɓa ne sak**akon zaizayewar gurunguntsin gaɓa yau da gobe, musamman a gaɓɓai maɗauka nauyin jiki k**ar gwiwar ƙafa.

2) Sanyin ƙashin gaɓa, wato 'rheumatoid arthritis' a turance. Sai dai sanyin ƙashin gaɓa ya fi shafar ƙananun gaɓɓai k**ar gaɓɓan yatsun hannu da ƙafa.

3) Ciwon gaɓa na shigar ƙwayar cuta gaɓa ko jiki, wato 'septic arthritis' a turance. Irin wannan ciwo na iya k**a kowacce gaɓa idan ƙwayar cuta k**ar bakteriya ta k**a jiki gaba ɗaya ko kuma wata gaɓa guda.

4) Ciwon gawut, wato 'gout arthritis' a turance, ciwon gaɓa ne da ke faruwa sak**akon taruwar gishirin "urate" a cikin gaɓa.

5. Ciwon gaɓa na bugu/rauni: Irin wannan ciwon gaɓa na faruwa musamman ga masu wasannin tsalle-tsalle da guje-guje k**ar 'yan ƙwallon ƙafa da dai sauransu. Misali, sak**akon lahani ga gurunguntsin gaɓa ko gammon gwiwa (meniscal tear). Ko kuma yayin da haɗarin abun hawa ya ritsa da mutum kuma ya samu karaya a kan gaɓa, wannan na iya lalata muhimman sassan kariya da ke cikin gaɓar ya haifar da ciwon gwiwa.

To ko wanne irin ciwon gwiwa ne ke da alaƙa da cin jan nama?

Daga cikin ire-iren cutukan gaɓa da ke janyo ciwon gaɓa wanda ake alaƙantawa da yawan cin jan nama shi ne ciwon gawut, wato "gout athritis" k**ar yadda muka ambata a sama.

Yadda ciwon gawut ke faruwa

A al'adance, jikin mutum na samar da sinadarin 'purines', yayin da jiki ya narka wannan sinadari zai haifar da wani sinadari da ake cewa 'uric acid'. Sinadarin 'uric acid' zai narke ya bi jini sannan ƙoda ta tace shi zuwa cikin fitsari.

Amma duk lokacin da jiki ya samar da sinadarin 'purines' da yawa saboda yawan cin nau'in abinci/abinsha da ke ɗauke da sinadarin 'purines' ko kuma yayin da ƙoda ta gaza tace sinadarin 'uric acid' zuwa cikin fitsari, wannan zai haifar da taruwar sinadarin 'uric acid' a cikin jini fiye da ƙima.

Haka nan, taruwar sinadarin 'uric acid' a cikin jini fiye da ƙima zai sa ya riƙa duddunƙulewa har ya zama gishirin "urate". Wannan gishiri na 'urate' shi ne ke taruwa a cikin gaɓɓai ya haifar da ciwon gawut wanda ke haddasa matsanancin ciwo, kumburi da riƙewar gaɓɓai.

Bugu da ƙari, akwai nau'o'in abinci/abinsha daban-daban da muke ci yau da gobe waɗanda ke danƙare da sinadarin 'purines' a ciki. Kuma cin irin waɗannan abinci/abinsha fiye da ƙima na iya kawo hauhawar sinadarin 'uric acid' a cikin jini wanda kuma daga ƙarshe zai haifar da ciwon gawut.

Daga cikin abinci/abinsha da ke ɗauke da sinadarin 'purines' akwai:

1. Jan nama, k**ar naman saniya, rago

2. Naman kayan ciki, k**ar hanta, ƙoda, matsarmama

3. Naman ruwa, k**ar jatan lande (shrimp), kifi sadin (sardines), 'lobster', 'mussels', 'anchovies'

4. Barasa/giya, abinci/abinsha da ke ɗauke da siga nau'in 'fructose' k**ar lemukan roba, askirim (ice cream), alawar cakulet da sauransu.

Har wa yau, ganyayyaki k**ar alayyahu (spinach) da shekan ɓera (asparagus) na ɗauke da sinadarin 'purines' sosai, sai dai bincike ya tabbatar da cewa sinadarin 'purines' da ke cikin alayyahu da shekan ɓera ba ya janyo hauhawar sinadarin 'uric acid' a cikin jini. Saboda haka basu shiga jerin abubuwan da mai ciwon gawut zai ƙaurace wa ba.

Yaushe za a fara ƙaurace wa waɗannan abinci/abinsha da aka lissafa?

Za a fara bayar da tazara ko ƙaurace wa cin irin waɗannan nau'o'in abinci/abinsha ne da zarar likita ya tabbatar cewa mutum na fama ciwon gawut.

Amma mutum zai iya ci gaba da cin waɗannan nau'o'in abinci/abinsha matuƙar ba a tabbatar yana da ciwon gawut ba ko kuma babu ƙorafin ciwo ko kumburin gaɓɓai a jikinsa. Sai dai, a har kullum mafi kyawun al'amari shi ne tsaka-tsakinsa.

Ta yaya za a gane ciwon gwiwa daga ciwon gawut ne?

Ana gane ciwon gwiwa na da alaƙa da ciwon gawut idan aka samu alamun ciwo, kumburi, rirriƙewar gaɓɓai a sauran gaɓɓan jiki musamman gaɓar babban yatsan ƙafa.

Bayan duba waɗannan alamu, likita zai nemi a gwada jinin mutum don duba ƙimar sinadarin 'uric acid' a cikin jini. Za a gane ciwon gawut ne idan sak**akon gwajin ya nuna sinadarin 'uric acid' ya hau fiye da ƙima a cikin jini.
Daga nan kuma sai likita ya bayar da magungunan da za su temaka wajen daidaita sinadarin 'uric acid' a cikin jini.

Sannan a gayyaci likitan fisiyo (physiotherapist) don ci gaba da lura da matsalolin ciwon gaɓɓai, kumburi da rirriƙewar gaɓɓai. Likitan fisiyo zai yi duk mai yiwuwa wajen magance waɗannan matsaloli don mutum ya ci gaba da rayuwarsa cikin karsashi da walwala. Domin shan maganin kawai ba tare da ganin likitan fisiyo ba na da haɗarin kassarewar aikin gaɓɓai, wato nakasa.

Alamomin ciwon gawut

Daga cikin alamomin sun haɗa da:

1. Matsanancin ciwon gaɓɓai; ciwon na iya k**a kowacce gaɓa saɓanin zaton cewa iya gwiwar ƙafa ciwon gawut ke k**awa kawai.

2. Kumburin gaɓɓai, jin ciwo idan aka taɓa/matsa gaɓar da ta kamu, sannan bayan gaɓɓan sun kumbura, za su yi ja kuma.

3. Rirriƙewar gaɓɓai yayin hutu da kuma yayin ayyukan yau da kullum.

4. Idan ciwon gawut ya ta'azzara, a kan ga bayyanar bulli, wato k**ar taruwar ruwa a ƙarƙashin fata a gefen gaɓɓan, k**ar gaɓɓan gwiwar hannu, idan sawu da sauran sassa.

Abubuwan da ke da ƙara haɗarin kamuwa da ciwon gawut sun haɗa da:

1. Abinci/abinsha da ke danƙare da sinadarin 'purines' [duba jerinsu a sama].

2. Ƙiba/teɓa: Jikin mai ƙiba na samar ya sinadarin ''uric acid' da yawa kuma ƙoda kan sha wahalar tace sinadarin zuwa cikin fitsari.

3. Sanannun cutukan jiki: Ga duk wanda ya san yana fama da wasu cutuka k**ar hawan jinin da ba a shawo kansa ba, ciwon siga, ciwon ƙoda da sauransu na da haɗarin kamuwa daga ciwon gawut.

4. Jinsi: Maza sun fi kamuwa da ciwon gawut fiye da mata. Maza kan kamu da ciwon gawut tsakanin shekara 30 zuwa 50, yayin da mata kuma kan sami jinkirin samun alamun ciwon gawut har sai bayan sun daina haila.

5. Samun ciwon gawut a dangi: Samun mai ciwon gawut a cikin dangi na nuni da cewa wani a dangin na da haɗarin samun ciwon.

Daga ƙarshe, ina fatan mun gane ire-iren ciwon gaɓa da sabubansu, sannan mun gane alaƙar cin jan nama da ciwon gwiwa, kuma mun gane cewa ba kowanne irin ciwon gwiwa ne ke da alaƙa da ciwon gwiwa ba.

Duba da haka, da zarar ka fara fuskantar alamun da muka ambata, tuntuɓi likitan fisiyo a asibiti mafi kusa da kai don duba ka.

We will reach you every where in MINNA or Niger
18/07/2020

We will reach you every where in MINNA or Niger

AZZAH'RA'U HERBAL MEDICINE ENTERPRISESAssalamu AlaikumMuna Saida *Zamzam*Zuma (Original)*Ma'Ul Khal*Ma'Ul Wardi*Tularuka...
15/07/2020

AZZAH'RA'U HERBAL MEDICINE ENTERPRISES

Assalamu Alaikum
Muna Saida
*Zamzam
*Zuma (Original)
*Ma'Ul Khal
*Ma'Ul Wardi
*Tularuka Na Wuta Da Sauransu
*Man Hulba
*Man Zaitun
*Man Kwakwa Da Sauransu
Kuma Muna Saida
Maganin Sanyi Na Qashi Ko Na Mara
Da Sauran Lalurori Da S**a Shafi Maza Da Mata Yara Da Manya
Allah Ya Sauwaqe Mana Lalurorimmu Gaba Daya Kuma Ya Bamu Lafiya.
Don Tuntuba.(Ilahy Ajib)
08140961480(Whatsapp Only)
08121008058 (Calling)
Wassalamu Alaikum

AZZAH'RA'U ISLAMIC MEDICINEAssalamu AlaikumMuna Saida *Zamzam*Zuma (Original)*Ma'Ul Khal*Ma'Ul Wardi*Tularuka Na Wuta Da...
22/04/2020

AZZAH'RA'U ISLAMIC MEDICINE

Assalamu Alaikum
Muna Saida
*Zamzam
*Zuma (Original)
*Ma'Ul Khal
*Ma'Ul Wardi
*Tularuka Na Wuta Da Sauransu
*Man Hulba
*Man Zaitun
*Man Kwakwa Da Sauransu
Kuma Muna Saida
Maganin Sanyi Na Qashi Ko Na Mara
Da Sauran Lalurori Da S**a Shafi Maza Da Mata Yara Da Manya
Allah Ya Sauwaqe Mana Lalurorimmu Gaba Daya (Ilahy Ajib)Kuma Ya Bamu Lafiya.
Don Tuntuba.
08140961480(Whatsapp Only)
08121008058 (Calling)
Wassalamu Alaikum

Address

Bosso, Anguwan Biri(free Town Area)
Minna

Telephone

+2348140961480

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Azzahra'u herbal medicine enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Azzahra'u herbal medicine enterprises:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram