
05/10/2024
Dauda Abubakar
Nasanshi Tun Shekaru 11 Zuwa 12 da s**a wuce, Mutum Ne Wanda Allah Yha Jarraba da Jinya ta Sicke Cell Amma hakan besa Yha Karaya da Rayuwa Ba, Yana Neman Ilimi Kuma Yana Neman Abunda Ze Rufawa Kansa Asiri. Tun Muna Islamic Orientation Sabida acan nasanshi, Dauda Yau da Lafiya Gobe ba Lafiya Amma haka ya daure Seda Yha Kammala.
Kamar Yau Ne Naga Hoton Dauda da matriculation gown Yha fara Karatu a Aminu Saleh College of Education Azare, (Undergraduates Affiliate to Unimaid) Kawai Yau Se Naga Yha Kammala. Tabbas Nayi Matuqar farin ciki Kasancewar Mai cikakkiyar Lafiya ma ba Kowane Allah Yake Bashi Wannan Damar ba. Dauda Yha Cancanci Jinjina ta Musamman da Kuma Addu'o'i.
Shiyasa Na Baku Wannan Taqaiceccen Labari domin mu jinjinawa Dauda Tare Da Yi Masa Addu'o'in Alkairi Da Kuma Samun Sahihiyar Lafiya.
Allah Ubangiji Yha Sanya Albarka a Abunda Yha Karanta, Yha Qara Lafiya Tare Da Qwarin Gwiwa, Yha Kuma Cigaba Da Rufa Masa Asiri Duniya Da Lahira.
Wace Fata zaku masa
Yusuf Maedalah
5th October, 2024.