18/06/2025
RUHI (Spirit/Ghost/Soul).
Part 1
Ruhin Bil-adama :-
Malamai sunyi bayanai sosai akan menene hakikanin ruhi kuma yaya yake....
Amma dai a takaice kowane mutum yana da ruhinsa,kuma shi Ruhin kamar ace photo copy nasa ne ma'ana yadda kake shima haka yake da kamanninsa da komai sai dai shi ruhi Baida jiki yakasance halitta ne na haske fake-fake(lage-lage) Wanda yake iya ratsa ko ina sannan yakan iya bacewa idan yasamu karfi ,amma kuma na wasu mutanen ruhinsu yakan koma baki kamar mayu da bokaye da sauran azzalumai.
Wasu daga cikin mutane bayin Allah masu yawan ambaton Allah da yarda agurin Allah s**an iya sarrafa ruhinsu yayin da s**a kwanta barci ko suke a farke s**an iya zuwa wani waje domin aiwatar da wani Al'amari amma Kuma jikin su yana gida a kwance inma yana bacci ko yana a farke sai dai bazasu iya Koda motsa hannunsu ba saboda ruhinsu baya jikin su yatafi can wani Al'amari na daban.
Yana daga cikin alamun karfin ruhin mutum ,idan kaga kana iya yin komai da kakeso a cikin mafarkinka bawai sai yanda akayi dakai ba idan kana mafarki,ya zama zaka iya fadan abinda ranka keso ka aikata yanda kakeso tamkar in a fili ne,a takaice dai in kana abu a mafarki babu bambanci da a fili kake yi...wannan kam ruhinka yakai kololuwa a karfi.
Sannan shi wannan ruhin duk wani abu dake kan hanya zai ganshi inyazo ya taba ko yaci ko yasha.
07067535460 call
07039145787 whatsapp