05/07/2022
Salam yau zamuyi Magana Akan cutar ulcer wato gyanbon ciki ,ulcer Wani mikine dake daruwa sanadiyar rashin cin abinci ko zama da yunwa ko yawan cin abinci akwai wasu ruwa dake cikin Hanjin Dan Adam masu Kai kamar ruwan kanwa su wayan nan ruwa sukan taimaka ma hanji wajen narke abinci dazaran abinci yashiga cikin uwar hanji'
Shin micece uwar hanji'
Uwar hanji'Wata jikkace da Allah yahalitta a cikin cikin Dan Adam,
Tanada Dogan wuya Sama da kasa a tsakkiyar tane abinci kesauka idan aci,
Dazaran mutun yaji yunwa yafara cin abinci bakinta Na kasa zairufe abinci zai Fara sauka aciknta Har yacika da zaran ta cika Sai bakin Sama Shima Sai yarufe Sai datana ta tsargo ruwanta acikin abinci Sai uwar Hanjin tasake dafa abinci idan yadafu Sai tamarkade shi Sai bakin kasa yabude
Sai sauran kayan ciki kowane Yana nashi kaso,
Zamu takaita a nan Wanda keneman Karin bayanai Sai yadubi (masalihul insan) na Shehu Abdullahi gwandu,yazo dabayanin a tsare tundaga tun Fara cin abinci Har karshen fitar dashi,
Suwa Yan chan ruwan da bayaninsu ya gabata dazaran basusami abincin da zasu narkaba Sai surinka gugar fatar Hanjin harsuyi suyimata rauni dazaran Hakan ya kasance shikena an Sami gyanbon ciki kena (ulcer)
Sai hanya ta biyu itace yawan cin abinci Shima Yana kawo ( ulcer)
Hanjin Dan Adam ababene kamar mabusa wadda dazaran anbusata zata Kara girma,sukansu hanji Haka suke yawan cin abinci yakansa subude fatar ta dai-daye yazama kaurin fatar yaragu Sai suyi miki ulcer tasamu kena,
Ulcer takasu gida biyu
Akwai ta hanji akwai tazuciya kowace tanada alamominta,
Zumukawo alamomi 16 wa Yan da ke tabbatar da maisu Yana dauke da ulcer
1 çiyon zuciya
2 zafin zuciya
3 yawn karnafi
3 çiyon ciki
4 zafin ciki
5 çiyon baya
6 bayan gida da jini
7 yawan rashin zuciya
8 yawan bacin Rai
9 yawan faduwar gaba
10 yawan was wasu
12 çiyon kafafu
13 çiyon hannu
14 yawan amai
15 zafin tafin kafafu
16 yawan mafarkai Bar katai
17 karancin bacci
Akan Sami wasu rashin lafiyoyi da kedauke da wasu wasu daga cikin alamomi da muka zayyana.
Masu Fama da cutar junnu (aljannu) Akan samesu da alama ta 6, wato 1çiyon baya
2 Sanyi kashi
3 çiyon kafafu
Hakama ana iya samun shi da Alam ta 9,10,11 wato
Yawan bacin Rai
Yawan faduwar gaba
Yawan was-wasi
Maleriya ma yakansa yawan amai çiyon Kai da kafafu çiyon anta ma yakan sa yawan amai
Yazama wanibi ga mai magani yazamana Yana da kwarewa da zai iya rabewa tsakain wa Yan nan Dan kak iyi magani daban ciyo daban.
Yakamata ko yazama Dole ga maifama da ulcer ya Sha magani tsawon wata2 uwa 3 batare da yankewaba Hakan zai taimaka yarabuda ulcer.
Fadakarwa
Dolene ga maifama da çiyon ulcer yanisanci abubuwan da zamu zayyano kamar haka
1tanka (yaJi)
2 Maiko Nama mai Maiko
3 tsami (lemun tsami fsamiya fura mai tsami
3 zafi (Shan ababe masu zafi)
4 sanyi ( Shan ababe masu sanyi)
5 Shan Lipton
6 Shan gahawa
7 Shan miyar goro ( kubwewa) danya ko busasshiya
8 soyayyen dankli
9 masar Kwai (wainar Kwai)
10 indomi soyayya
11 soyayyen Nama
12 ataye
13 kwakwar ruwa
14 man shanu soyayyen
15Kwai da Kwai soyayyen
16 Maganin çiyon jiki
Zamu takaita a nan dafatan an anfana wassalam.