Sadeeq maradoon herbal medicine center

Sadeeq maradoon herbal medicine center Muna sayarda kwara,muna badawa kan farashi,muna hada maku maganin dukkan matsalolinku

15/11/2022

zaka iya rantsuwa da Allah tareda nunaman inda Atiku yayyi rantsuwa da hizib 80 na alƙur'ani??

cikin wata 8 Allah yasauke lfy musha buki🙆💃
31/10/2022

cikin wata 8

Allah yasauke lfy musha buki🙆💃

Yadda Zaa Magance Saurin InzaliAssalamualikumIta wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kad...
09/10/2022

Yadda Zaa Magance Saurin Inzali

Assalamualikum

Ita wannan cuta ta saurin inzali tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, dan kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar hak.:

Sanyin Mara na Maza Ko mata kansanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita .

Samun dan aike yayin saduwa, maana kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo shaawarku. [Rashin yin haka kansa saurin inzali].

Wasu kuma kanyi gadonta.

Wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka Iya biyawa iyalinka bukata ko bazan iyaba.

ABUBUWAN BUKATA

Kubewa Danya 5.

Ruwa Kofi Daya.

YADDA ZAA HADA MAGANIN

Zaa yan-yanka wannan kubewa Sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai tace wannan ruwan sai a kawo zuma a zuba sosai ajuya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

KO KUMA

Danyar Cita Mai Yatsu.

Masoro.

Kannufari.

Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma

Insha Allahu wannan Matsala ta kau da yaddar Allah.

BUGU DA KARI:

Zaka iya samun man kanumfari ko Na’a Na’a saika samu ruwan dumi saika wanke azakarinka dashi sosai. Saika kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a Na’a saika shafe zakarinka dashi sosai amma banda kofar da fitsari zai fita, mintuna kadan kafin saduwa da iyalinka.

akwai had'adde gamasu bukata

kuxiyarci shafinmu k k Kira wnn no
07067727671

09/10/2022

Kullum in zai fita aiki da safe sai matarsa ta tuna masa wani abu da ya manta. Kamar maƙullin gida, ko wasu takardu masu muhimmanci, ko bai ɗauki kuɗi ba, wani lokacin har waya ma sai t tuna masa.

Ta ce, na gaya maka ka fara tsufa, duk manta abubuwa kake yi...!

Sai yake so ya kawo ƙarshen izgilanci da take yi masa, sai ya ɗauki takarda da biro ya rubuta duk abubuwan da yake buƙata in zai fita aiki..!

Da safe y tabbatar ya ɗauki komai. Ya kunna mota ya yi ficewarsa abinsa, yana t murmushi yana cewa yau dai ya kawo ƙarshen wannan wulaƙancin.

Bayan ya fara tafiya sai matarsa ta yi masa waya, y ce, kar ki batan lokaci in sauri zan je aiki ne, kuma na tabbata ban manta komai ba, hahahaha...!

Ta ce Allah sarki Habibina, dawo gida, yau Lahadi ce babu aiki...!

Hafiz imam

09/10/2022

Ka kwanta lafiya, ka tashi lafiya, haƙiƙa wannan babban arziki ne. Ya Allah! ƙara mana arzikin lafiya da kwanciyar hankali.

09/10/2022

"Headmaster" ya auri ƴar maigadin makaranta. A kwana a tashi saboda rashin kulawa t hukuma, duk lokacin da aka samu wani Malami bai zo ba, sai shi HM ya cewa sirikinsa yaje ya koya musu abin da ya sawwaƙa.

Aka buga kugen siyasa, Hm ya shiga ya fita har ya tabbatar da sirikinsa (maigadi) a matsayin Malami.

A kwana a tashi aka yiwa HM kwamisihinan ilimi. Y ɗauki sirikinsa ya yi masa Principal.

Bayan wani ɗan lokaci PC yaga sanarwa a jarida za a tantance duk Malamai da masu riƙe da muƙami a ma'aikatar ilimi. Ko d Ya duba ƙasan sanarwar yaga sirikinsa ne y rantaba hannu; bai zame ko ina b sai ofishin sirikin nasa.

Ya ce ran kai daɗe kasan bani da takardu waɗanda ke nuna na yi karatu. Wannan umarnin da ka bayar haƙiƙa zai tona asirina kuma mutane zasu yi mini dariya...!

Maigirma Kwamishina ya fashe d dariya, y ce, kana tsammanin ban san me nake yi ba...! Kar ka samu damuwa, kai ne shugaban kwamitin tantacewar...!

Hafiz imam

09/10/2022

sadeeq maradoon

09/10/2022

herbalist 🌿 is our froud

17/09/2022

Ba mu yi tozali da shi a zahiri ba. Ya Allah! Ka azurta mu da tozali da masoyinka Ma'aiki ﷺ a mafarki.

17/09/2022

Doguwa ko Gajeriya, Fara ko Baƙa, Siririya ko Lukuta, Mai dogon gashi ko mara Gashi, Mai ƙaton Idanu ko akasin haka, wannan ba sune ma'auni na kyakkyawar Mace ba.

Kyakkyawar Mace ita ce wacce t kiyaye mutuncint. Ita ce wacce take jin tsoron Allah, kuma take bin Iyayenta. Ita ce macen da ta CI kuma ta ƙoshi daga kwanun tarbiyyar Iyayenta da kuma Malamai.

Ita ce wacce take sanya tufafi na jin tsoron Allah.. Kuma ga Kunya.

Ita ce wacce ta mayar da kanta Sarauniya ta yadda babu wanda zai iya kusantarta b***e y kalli tufafinta ko ya shaƙi ƙamshin turarenta ko kuma kwalliyarta in ba Sarki ba...!

Irin wannan ita ake kira Mace ta gari, ga kyawawan mu'amala, ga kuma tausayi da jin ƙai, ta yadda da zata ga ƙawarta da ta jima bata yi aure ba; zata iya cewa zo ki auri mijina saboda tsananin tausayi da kuma jin ƙai...!

Address

Kwalbati Area Near Alh Bello Maileda Shop
Sokoto
351480

Telephone

+2347067727671

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadeeq maradoon herbal medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Sadeeq maradoon herbal medicine center:

Share