
15/12/2024
HERNIA
Ma'ana Qaba tana faruwa idan akasamu rauni a bangon ciki na mutum tayadda baza ta iya tare abu mai nauyi sosai ba hakan sai yasa hanjin mutum sai ya turo tsokar sai kaga yafito cikin fata kamar gudan tsoka Wanda yakan sakkko har zuwa yayan maraina ga namiji Mafi akasari bata ciki zama matsala sosai ba
a wasu lokutan.
Fitowar abu kamar tsoka abangaren hagu ko na dama ya danganta da inda na daga take yana daga cikin alamar qaba.
Mutanen da s**afi kamuwa da matsalar 80% maza ne sanna akan samu daga family ana iyagado idan ansamu Wanda ya taba yi a gidan ku .
Chronic constipation wato cushewar hanji ta yadda abinci baya tafiya acikin hanji sakamakon wata matsalar ko side effects na wasu magunguna matsananci tari Wanda Shan taba sigari ya haifar goyon ciki ga Mata Wanda yakan qarama bangon ciki pressure saka making nauyi yayi masa yawa.
Allah ya bamu lafiya.