30/12/2025
SANARWA – WA'AZI MATAKIN LOCAL GOVERNMENT | JIBWIS BODINGA – TULLUWA 2026
A madadin:
Shugaban JIBWIS Bodinga – Dr. Abdullah Abubakar Dingyadi
Shugaban Majalisar Malammai – Dr. Umar Muhammad Darhela
Shugaban Majalisar Agaji – Malam Sani Alhaji Bodinga
Suna gayyatar al’ummar Musulmi zuwa gagarumin Wa’azi matakin Local Government wanda JIBWIS Bodinga ke shiryawa a duk wata. A wannan karo, za a gudanar da shi a Garin Tulluwa.
Rana: Alhamis, 1st January 2026
Lokaci: Bayan Sallar Isha’i
Malamman da za su gabatar da wa’azi sun haɗa da:
- Dr. Abdullahi Abubakar Dingyadi – Shugaban JIBWIS Bodinga
- Dr. Umar Muhammad Darhela – Shugaban Majalisar Malammai JIBWIS Bodinga
- Dr. Tukur Abubakar Bodinga (Babban Limamin Masallacin Jumu’ah na Uthman Bn Affan RA. Gidan Hillani Arkilla Area, Sokoto)
- Dr. Abubakar M. Bala Bodinga – Mataimakin Shugaban Majalisar Malammai
- Mal. Murtala Umar Danchadi – Sakataren Majalisar Malammai JIBWIS Bodinga
- Imam Dayyabu Abdullahi Bodinga – Limamin Masallacin Jumu’ah na 2 JIBWIS Bodinga
- Mal. Abubakar Shehu Kmiyo – Daraktan Da’awah JIBWIS Bodinga
- Mal. Abdullahi Hurumi
- Mal. Abubakar Abubakar Ketare
- Mal. Isma Il Abubakar Jirga (Abu Muhammad)
Alarammomi sun haɗa da:
- Alaramma Zayyanu Adamu Sifawa
- Alaramma Jabir Umar Ruggar Iggi
- Alaramma Shafi'u Mode Sifawa
- Alaramma Khuzaifa Musa Bodinga
- Alaramma Rabi’u Abubakar Kimba
- Alaramma Aliyu Hashimu Bodinga
- Alaramma Ridwan Bala Sifawa
- Alaramma Yunusa Umar Danchadi
- Alaramm Habibu Abdullahi K Miyo
- Alaramma Imrana Umar Danchadi
Da sauran manyan Malammai da Alarammomi.
Allah (SWT) Ya ba mu ikon halarta, Ya kuma sa mu amfana da abin da za a faɗa. Ameen.
Sanarwa daga:
Ofishin Sakataren Yada Labarai na JIBWIS Bodinga – Mal. Musa Yahaya Bodinga
✍️JIBWIS Social Media Bodinga.
30th December 20025