Taskar Maganin Ciwon Ido Na Gargajiya - Dan Asali Dan Gado

  • Home
  • Taskar Maganin Ciwon Ido Na Gargajiya - Dan Asali Dan Gado

Taskar Maganin Ciwon Ido Na Gargajiya - Dan Asali Dan Gado Allah ya hore mana wani gadajjen maganin ido na Gargajiya. Wanda muke taimakon alumma da shi.

20/04/2025

Mutane da yawa suna fada mana cewar, sun samu matsalar ido ne sakamakon amfani da maganin karfin maza na bature.

20/04/2025

Jijiyoyin da su ke kai saqon gani zuwa ga kwa-kwalwa, sune suke samun matsala!

Amosanin kai kenan👆

20/04/2025

Don't discriminate people with visual impairment.

It wasn't there wish

20/04/2025

Da fatan kuna yawan kifta idanun ku sau ashirin duk bayan minti ashirin
👆
Hakan yana da amfani kwarai.

20/04/2025

Abubuwa guda uku wadanda Ido ba ya so👇👇
Duba a comment section

15/01/2025

Alhandulillahi rabbil alamina

06/01/2025

Idonka rayuwarka

KULA DA RAYUWARKA

Yawan wanke ido da Ruwan dumi Yana kara lafiyar ido
06/01/2025

Yawan wanke ido da Ruwan dumi Yana kara lafiyar ido

30/05/2024

Ya Allah ka amshi rayuwarmu a halin Muna masu kyauta ayukka gareka tare da Imani.
Ya Allah ka yi gafara ga mamatanmu.

21/05/2024

Jijiyoyin da suke kaiwa kwakwalwa sakon gani daga idanu, sune suke tsinkewa ko lalacewa. "GLAUCOMA" kenan.

Idan bamu da maganin larurar ka nan take zamu fada maka.Wadansu da yawa sun gani.
21/05/2024

Idan bamu da maganin larurar ka nan take zamu fada maka.

Wadansu da yawa sun gani.

21/05/2024

Indai aka yi nasara a aikin Yana na gargajiya to bata dawo wa har abada.
Iyayen mu ne s**a fada mana haka

Address

Gidan Alhaji Audu Mai Maganin Ido, Tudunkaya, Karaye Local Government

Telephone

+2347019314227

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Maganin Ciwon Ido Na Gargajiya - Dan Asali Dan Gado posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Taskar Maganin Ciwon Ido Na Gargajiya - Dan Asali Dan Gado:

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram