Traditional Eye Diseases Treatment - Professionals

Traditional Eye Diseases Treatment - Professionals Educated, simple, very kind and we value humanity.

22/05/2024
22/05/2024
22/05/2024

Kana Jin idanunka a daddaure ko kana Jin zafi idan kana juya kwayar idonka ko idonka na zubar hawaye ko idan kana kallon hasken waya idonka nayin zafi ko kaji baka son kallon hasken kwatakwata

Ka same mu a garin Tudunkaya karamar hukumar karaye jihar KANO insha Allahu zaka Sami waraka cikin taimakon Allah ko ka yi magana ta Whatsapp ko kira 08124944046

22/05/2024

Yanar ido tana zuwa ne k**ar hayaki-hayaki ko Kuma hazo-hazo.

Idan tayi karfi sai ta rufe ido ya daina ganin komai.

Muna cire ta daga ido da yardar Allah.

Domin Karin bayani za'a iya Kira ko Whatsapp a wannan lambar 08061172959.

22/05/2024

Wannan itama larura ce Mai matuqar takurawa.

Gashin hular ido ne yake lanqwasawa Yana tsire kwayar ido.

Yana da mugun zafi, Yana hana bacci da kwanciyar hankali.

Yafi k**a tsofaffi wadanda girma ya k**a su.

Shima Muna yin aikin sa na gargajiya.

22/05/2024

Idan bamu da maganin larurar ka nan take zamu fada maka.

Wadansu da yawa sun gani.

Address

Alhaji Audu Mai Maganin Ciwon Ido House �, Karaye Local Government, Kano State.
Tudun Kaya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Traditional Eye Diseases Treatment - Professionals posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram