Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.
Cupping and Herbal medicine
18/08/2024
Akwai waraka a yin hijamah.
There is healing in cupping therapy.
23/07/2024
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Kante Dadoru, Dan Umma
16/07/2024
16/07/2024
Ina masu fama da kurajen fuska, ku taho zuwa Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. Domin yin magani ta hanyar hijama.
Zaku iya kiran mu akan wannan number: 0803 083 0080
16/07/2024
Abun farin ciki ne kaga wani ko wata ya samu waraka daga cutar dake damun sa ta sanadiyyar ka.
Wannan Daya ce daga cikin marasa lafiya da Allah ya bata lafiya take addu'a ma wannan asibitin namu Mai albarka.
Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. Abdulhamid Baba
27/05/2024
_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa mafificin abinda za kuyi magani da shi shi ne Qaho.🌹🌹_
Bukhari da Muslim
09/05/2024
ALLAH BAI SAUKAR DA CUTA BA FACE YA SAUKAR DA MAGANIN SA.
DAGA CIKIN NASARORIN CIBIYAR Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.
WANNAN CIBIYAR TANA KOKARI WAJEN JINYAR MASU MATSALAR KWAKWALWA MUSAMMAN WANDA YA SHAFI JINNU.
DOMIN KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBANMU AKAN WANNAN LAYIN 0803 083 0080
30/04/2024
KASHI NA 2.
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.
JAMA'A WANNAN KADAN DAGA CIKIN NASARORI DA WANNAN CIBIYA MAI ALBARKA WATO Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. TAKE SAMU A CIKIN AYYUKAN JINYA DA TAKE YI.
SHAIDA DAGA BAKIN MAJINYATAN DA ALLAH YA BASU LAFIYA CIKIN KANKANIN LOKACI.
KADAN DAGA CIKIN JINYA DA WANNAN CIBIYA KE YI SUN HADA DA:
1. CIWON JEJI
2. KANSA NA MAHAIFA
3. DANA HANJI
4. DA CIWON DA YA SHAFI KWALWALWA.
KU TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN DOMIN KARIN BAYANI. 0803 083 0080
Be the first to know and let us send you an email when Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Contact The Practice
Send a message to Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.: