26/10/2025
Wata daliba ‘yar Najeriya mai suna Saddiqa ta rasu a makaranta yayin da take rubuta jarabawa, bayan ta dade tana fama da damuwa tun bayan rasuwar mahaifinta.
Rahotanni sun ce ta fara rashin lafiya tun bayan rasuwarsa, tana ramewa duk da ƙoƙarinta na ci gaba da zuwa makaranta. A ranar da abin ya faru, ta fadi a makaranta, aka garzaya da ita asibiti, amma rai ya yi halinsa.
Abokanta sun bayyana cewa tana yawan faɗin cewa duk lokacin da ta ziyarci kabarin mahaifinta, tana ganin gefensa babu wanda aka binne, tana cewa: “In sha Allah nan ne makwancina.”
Don Allah ku yi sharing zuwa Groups na ƴan uwanta Musulmai koda 5 ne, domin su sakata cikin addu'o'insu.