Abdurrahman Tasi'u Abbas

Abdurrahman Tasi'u Abbas The offecial page of DR.Abdurrahman Tasi'u Abbas (za_man)

24/10/2023

Dear reader, May Allah accept your Dua.

YANZU-YANZU: Sheikh Professor Isa Ali Pantami ya raba tallafin abinci wanda ya kunshi shinkafa a jihar Gombe, kamar yadd...
22/10/2023

YANZU-YANZU: Sheikh Professor Isa Ali Pantami ya raba tallafin abinci wanda ya kunshi shinkafa a jihar Gombe, kamar yadda ya saba gudanarwa lokaci bayan lokaci.

Muna yiwa Processor Sheikh Isa Ali Pantami, Addu'ar Allah ya saka mishi da Alkhairi.

21/10/2023

Menene abinyin bakin ciki Dan kai ba dan jim'iyar bane ba daidai bane wanan

Sir tabawa balewa
05/10/2023

Sir tabawa balewa

MASHA ALLAH ✊✊✊✊😍😍
05/10/2023

MASHA ALLAH ✊✊✊✊😍😍

Abba ko gawunaIndai Abba kakai so kahi following Dina
01/10/2023

Abba ko gawuna
Indai Abba kakai so kahi following Dina

16/09/2023

Akwai yiwuwar farashin buhun siminti na kamfanin BUA zai sauka zuwa 3500 a Najeriya....

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kamfanin sarrafa kayan masarufi da siminti na BUA Alhaji Abdussamad ya shirya zabge farashin simiti a Najeriya zuwa sabon farashi na 3500....

Anruwaito cewa mai kamfanin na BUA ya shedawa manema labarai hakan jim-kadan da zantawar sa da shugaban kasar Najeriya Tinubu a yau Juma'a 15 ga watan Satumba shekarar 2023....

Farashin siminti dai a Najeriya yakai darajar Naira 5000 a duk buhu guda,al'amarin da ya kara tsananta lamura a kasar musamman bangaren gine-gine....

Dama dai kamfanin na BUA a lokutta da dama yasha nuna tausayi ga talakawan Najeriya bangaren sassafta farashin kayan sa musamman lokacin Azumi da irin haka yanzu da rayuwa ke kara tsanani a kasar....

Ku bayyana mana ra'ayin Ku akan hakan.

Musulunci haske ne, in kaga mutum a duhu, ya tsaya a inda duhu yake ne.Sheikh Tijjani Guruntum
14/09/2023

Musulunci haske ne, in kaga mutum a duhu, ya tsaya a inda duhu yake ne.

Sheikh Tijjani Guruntum

14/09/2023

Kana Da Labarin Tunda Wannan Gwamnatin Tafara Mulki Kusan Wata Hudu Basa Biyan Ma'aikatan Shara Albashi.

Ko kuntaba cin kalan girkin nan🀣😍
13/09/2023

Ko kuntaba cin kalan girkin nan🀣😍

Dangote ya samu ribar Naira biliyan 71 a cikin awa 24, ya samu shiga jerin masu kudi 100 na Duniya.   Hakan na zuwa ne a...
13/09/2023

Dangote ya samu ribar Naira biliyan 71 a cikin awa 24, ya samu shiga jerin masu kudi 100 na Duniya.

Hakan na zuwa ne a dai-dai lokacin da farashin simintin kamfanin na Dangote ya yi tashin gwauron zabi a kasuwar hada-hadar hannun jari.

Address

Wudil

Telephone

+2349114545048

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdurrahman Tasi'u Abbas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category