Sauki Islamic medicine and perfumes

Sauki Islamic medicine and perfumes Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sauki Islamic medicine and perfumes, Family medicine practice, C8 yahaya Aminu shopping complex baban dodo, Zaria.

They are all available
20/08/2024

They are all available

09/04/2023

Sauki Islamic medicine center babban dodo

06/03/2023

ZANGA-ZANGA A ABUJA

Yau Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar zai Jagoranci wata 'yar kwarya-kwaryan zanga-zanga a birnin tarayya Abuja, zanga-zangar Atiku ba iri daya bane da na su Peter Obi da suke shirin kaddamarwa wanda zai mamaye Kasa gabaki daya

Ni Datti Assalafiy cikakken masoyin Atiku ne, kuma na yiwa kaina alkawari zan cigaba da kaunar Atiku har karshen rayuwana

Amma a wannan batu na zanga-zanga bana tare da Atiku da duk wani mai shiga harkan zanga-zanga, kuma bana goyon baya, saboda Musulunci bai karantar da hakan ba

Tabbas duk wani mai hankali ya san anyi zalunci da murdiyan zabe, domin ba'ayi amfani da na'urar BVAS ba, abinda aka rubutu a takarda kawai aka fadi, inda an karbi sakamakon zabe na gaskiya ba shakka da Atiku ne zai yi nasara

Mafita shine Atiku ya karanci duk abubuwan da s**a faru, sannan ya gyara barakar dake cikin PDP da duk wadanda s**ayi zuciya s**a fice a sasanta su dawo, idan an hada karfi za'a karya APC da taimakon Allah

Muna fatan Allah Ya bamu mafita na alheri

Maganin kitso na kanin fari a farashi mai sauki
09/01/2023

Maganin kitso na kanin fari a farashi mai sauki

Sabaya at affordable price placed ur order
14/12/2022

Sabaya at affordable price placed ur order

Address

C8 Yahaya Aminu Shopping Complex Baban Dodo
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sauki Islamic medicine and perfumes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share