14/11/2025
Hakika Dukkan wata nasara tana tare da mutanen kirkine.
Hakakuma gaskiya tafi k**a da mutane masu k**alane
Hakakuma kima gaskia ne tana tare da mutanen kirkine
Kamar yanda wanzar da hadinkan al,umma yanatare da shuwaga bannine
Don haka idan halarar allah tayi girgiza
~akwai alkhairai marasa adadi
~akwai nasarori marasa adadi
~akwai haske marar adadi
~Kuma Allah Yana tare da halittunshi Dom sauraron godiyansu agareshi da Kuma kokensu agareshi
Muna fata wannan takara na majalisar tarayya Da hon commissioner dr aminu abdullahi shagali yakeyi.
Dana majalisa jihar kaduna da Hon Dr abubakar Ibrahim sadau kabama yakeyi.
Allah yatabbatar masu da alkhairi achikinta.
Allah yabasu dukkan nasarorin dakechikinta.
Allah yarabasu da duk wata damuwar dakechikinta.
Allah yahadasu da mutane mafi alkhairi achikin wannan tafiya tasu
Domin munada tabbachin akansu mutanen kirkine basu da matsala.
Fatan alkhairi.
~~HON DR ABUBAKAR IBRAHIM SADAU KABAMA MEDIA TEAM VOLUNTEERS ✍️